Karatun ranar farko ta gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Iran karo na 41
IQNA - Masu gasar karatun Tartil daga kasashen Indonesia, Pakistan, da Kyrgyzstan sun fafata a ranar farko ta gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 41 a dakin taro na Quds na Haramin Razavi.