Ranar Juma'a 27 ga watan Yunin 2025 ne aka yi daidai da daya ga watan Muharram na shekara ta 1447 bayan hijira, kuma a jajibirin wannan wata ne aka lullube hubbaren Imam Husaini da jan katifa, aka shirya domin karbar bakuncin mahajjata da makoki.
https://iqna.ir/fa/news/4290252