Shugaban Cibiyar Tattaunawar Addinai da Al'adu a Labanon:
Tehran (IQNA) Shugaban cibiyar tattaunawa kan addinai da al'adu a kasar Labanon ya dauki harin da Charlie Hebdo ya kai wa hukumomin addini a matsayin ta'addancin al'adu tare da keta ka'idojin addini da na bil'adama tare da jaddada cewa: Faransa ta gaggauta neman afuwa kan wannan danyen aikin.
Lambar Labari: 3488477 Ranar Watsawa : 2023/01/09