Tunawa da Farfesa Shaht Mohammad Anwar
Tehran (IQNA) Shekaru 15 da suka gabata a rana irin ta yau ne Sheikh Shaht Mohammad Anwar wanda aka fi sani da Amirul Naghmat Al-Qur'ani ya rasu bayan ya kwashe rayuwarsa yana hidimar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3488503 Ranar Watsawa : 2023/01/14