IQNA - Kafofin yada labaran cikin gida sun sanar da cewa, Nora Achebar, ministar kudi ta kasar Netherland, ta yi murabus daga mukaminta, domin nuna adawa da cin zarafin musulmi da ake yi a kasar.
Lambar Labari: 3492216 Ranar Watsawa : 2024/11/16
Tehran (IQNA) An samu kwafin kur'ani mai tsarki guda uku dauke da kalamai masu ban haushi da ban tsoro a cikin wuraren taruwar jama'a a birnin Karlskrona na kasar Sweden.
Lambar Labari: 3488599 Ranar Watsawa : 2023/02/02