IQNA - Makarantun kur'ani da ke tsakiyar masarautar Oman sun sanya tsarin koyarwar addinin musulunci a cikin al'ummar Oman tare da taka muhimmiyar rawa wajen bunkasa matasa masu kishin addini.
Lambar Labari: 3493010 Ranar Watsawa : 2025/03/29
IQNA - Wutar Olympics ta birnin Paris na shekarar 2024 za ta ratsa ta babban masallacin birnin a wani biki kan hanyarta ta zuwa Faransa.
Lambar Labari: 3491502 Ranar Watsawa : 2024/07/12
Sayyidina Ibrahim a lokacin da yake fuskantar mushrikai ya fara bayyana kuskuren su sannan ya haskaka da gabatar da sifofin Ubangiji.
Lambar Labari: 3489157 Ranar Watsawa : 2023/05/17
Tehran (IQNA) A jiya ne aka fara gudanar da gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 29 a birnin Alkahira a ranar 15 ga watan Bahman, tare da halartar sama da mutane 108 daga kasashe 58.
Lambar Labari: 3488610 Ranar Watsawa : 2023/02/05