Gaza (IQNA) Bidiyon kiran sallar da aka yi kan ruguje war wani masallaci a Gaza ya samu karbuwa daga masu amfani da yanar gizo.
Lambar Labari: 3490241 Ranar Watsawa : 2023/12/02
Tehran (IQNA) Kiristocin Antakiya sun yi imanin cewa cocin wannan birni da aka lalata a girgizar ƙasa na baya-bayan nan, ita ce coci mafi tsufa a duniya. Suna fatan samun damar maido da wannan ginin tare da taimakon kasashen duniya.
Lambar Labari: 3488681 Ranar Watsawa : 2023/02/18