Tehran (IQNA) Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palasdinawa ta Hamas ta yaba da matsayin kungiyar Tarayyar Afirka na goyon bayan al'ummar Palasdinu da kuma korar tawagar Isra'ila daga taron kolin kungiyar Tarayyar Afirka.
Lambar Labari: 3488684 Ranar Watsawa : 2023/02/19