Tare da halartar Iran;
Tehran (IQNA) A yammacin yau 4 ga watan Maris ne za a fara gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 17 a kasar Jordan, yayin da wakiliyar Iran ma ta halarci wannan gasa.
Lambar Labari: 3488753 Ranar Watsawa : 2023/03/05