Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musuluncin zai gabatar da jawabi a ranar Talata 1 ga Afrilu, 1402, a daidai lokacin da ake shiga sabuwar shekara, a hubbaren Iamm Ridha (AS) da kuma taron masu ziyara .
Lambar Labari: 3488833 Ranar Watsawa : 2023/03/19