Kungiyar Malaman Musulunci ta Duniya:
IQNA - Kungiyar malaman musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa da ta yi kira da a mayar da martani guda daya daga kasashen musulmi dangane da wuce gona da irin da gwamnatin sahyoniya ta ke yi a kasar Siriya.
Lambar Labari: 3493565 Ranar Watsawa : 2025/07/18
Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Iran ta yi suka da kakkausar murya kan wulakanta kur'ani mai tsarki da wata kungiya mai tsatsauran ra'ayi ta kasar Denmark ta yi a baya-bayan nan.
Lambar Labari: 3488882 Ranar Watsawa : 2023/03/28