Bangaren kasa da kasa, gwamnatocin kasashen Afirka ta kudu da kuma jamhuriyar muslunci ta Iran suna da kyakyawar alaka a dukkanin bangarori da hakan ya hada da bangaren al’adu da kuma musayar ilimi tsakanin kasashen biyu.
Lambar Labari: 1358291 Ranar Watsawa : 2014/01/13