Bangaren kasa da kasa, mataimakin jagoran kungiyar Hizbullah ya bayyana dukkanin matsalolin da ake fuskanta a kasar Lebanon ta fuskar siyasa da tsaro da cewa yahudawan sahyuniya ne da hannu a cikinsu.
Lambar Labari: 1473925 Ranar Watsawa : 2014/11/16
Bangaren kasa da kasa, ana yin fito na fito a yankin gabas ta tsakanin gwagwarmaya karkashin jagoran jamhuriyar muslunci ta Iran da kuma Amurka da ‘yan korenta ‘yan takfiriyya da ke nufin rusa yankin baki daya.
Lambar Labari: 1450012 Ranar Watsawa : 2014/09/14
Bangaren kasa da kasa, babbar hanyar yaki da mummunar akidar nan ta takfiriyya it ace bayyana wa musulmi hakikanin abin da ake nufi da addinin muslunci da kuma koyarwarsa.
Lambar Labari: 1448979 Ranar Watsawa : 2014/09/10
Bangaren kasa da kasa, babbn malamin addini na kasar Bahrain Ayatollah Isa Kasim ya yi kakakusar suka dangane da yadda kasashen larabawa suka nuna halin ko in kula dangane da halin da al'ummar Gaza suke ciki.
Lambar Labari: 1434453 Ranar Watsawa : 2014/07/28