IQNA - Babbar cibiyar mabiya mazhabar shi'a ta kasar Iraki ta yi kakkausar suka kan harin da Isra'ila ta kai kan kasar Iran a baya-bayan nan, inda ta bukaci kasashen duniya da su dakatar da makamin yakin Isra'ila.
                Lambar Labari: 3493409               Ranar Watsawa            : 2025/06/13
            
                        
        
        IQNA - A safiyar yau ne aka kai hari a gidan Hojjat al-Islam  Sayyid Sadr al-Din Qubanchi, Limamin  Juma'a  na Najaf Ashraf da makami mai linzami kamar yadda wata majiya mai tushe ta tabbatar.
                Lambar Labari: 3492119               Ranar Watsawa            : 2024/10/30
            
                        
        
        Toronto (IQNA) A yayin bikin ranar nakasassu ta duniya, limaman  Juma'a  da masu wa'azin masallatai na kasar Canada sun sadaukar da wani bangare na hudubobinsu na wayar da kan jama'a kan muhimmancin kula da nakasassu ta fuskar Musulunci.
                Lambar Labari: 3490244               Ranar Watsawa            : 2023/12/02
            
                        
        
        Gaza (IQNA) Jama'ar Gaza da dama ne suka gudanar da sallar  Juma'a  a kan rugujewar wani masallaci a wannan yanki a jiya.
                Lambar Labari: 3490202               Ranar Watsawa            : 2023/11/25
            
                        
        
        An gudanar da taron bude masallacin Juma’a a Kenya a birnin Nairobi tare da halartar musulmi da wadanda ba musulmi ba a ranar 3 ga watan Yuni daidai da 13 ga watan Yuni.
                Lambar Labari: 3489261               Ranar Watsawa            : 2023/06/06
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, tsohon babban malamin kasar Masar mai bayar da fatawa Shekh Ali  Juma'a  ya bayyana cewa ya halasta a yi tawassuli da iyalan gidan manzon wato Ahlul bait a shar'ance.
                Lambar Labari: 1443531               Ranar Watsawa            : 2014/08/27