iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taro na karatun kur’ani mai tsarki a birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu tare da halartar makaranta daga Masar, Sudan, Iraki da kuma Malayzia.
Lambar Labari: 3328727    Ranar Watsawa : 2015/07/15

Bangaren kasa da kasa, wanda ya wakilci Afirka ta kudu a gasar karatun kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa da ke gudana a jamhuriyar muslunci ya bayyana cewa ya koyo karatun kur’ani ne ta hanyar saurare ba tare da malami ba.
Lambar Labari: 2678832    Ranar Watsawa : 2015/01/06

Bangaren kasa da kasa, shugaban majalisar malaman addinin musulunci a kasar Afirka ta kudu ya bayyana cewa babbar manufar kafa kungiyar 'yan ta'addan Daesh ita ce kawar da hankulan al'ummomin duniya daga barnar da Isra'ila take tafkawa.
Lambar Labari: 1457588    Ranar Watsawa : 2014/10/06