Bangaren kasa da kasa, gwamnatin wahabiyawan Saudiyya ta tilasta hukumar alhazan kasar Pakistan rarrabewa tsakanin maniyyata na aikin bana tsakanin yan sunna da yan shi’a a cikinsu.
Lambar Labari: 3244100 Ranar Watsawa : 2015/05/02
Bangaren kasa da kasa, Fahad Bin Turkiya Bin Abdulaziz Al saud ya halaka a kan iyakokin kasar Yemen a daren jiya.
Lambar Labari: 3157560 Ranar Watsawa : 2015/04/16
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da yin Al lawadai da matakain da masarautar kasar Bahrain ta dauka na dakatar da bababr jam'iyyar adawa ta Al -wifaq saboda dalilai na siyasa.
Lambar Labari: 1465686 Ranar Watsawa : 2014/10/30