Bangaren kasa da kasa, babban sakataren majalisar dinkin duniya ya kirayi mahukuntan kasar saudiyya da su gagaguta janye batun kisan suke shirin yi kan Sheikh Nimr.
Lambar Labari: 3412380 Ranar Watsawa : 2015/10/29
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren majalisar dinkin duniya ya bukaci dukkanin bangarorin rikici a kasar da su gaggauta kawo karshen yaki tare da dakatar da bude wuta nan take.
Lambar Labari: 3162661 Ranar Watsawa : 2015/04/17
Bangaren kasa da kasa, sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban-ki-moon yayi allawadai da kuma bukatar a hukunta duk wani mai hannu a hare-haren kunar bakin wake da suka salwantar da rayukan fiye da mutane da dama a babban masalacin jihar Kano dake Najeriya.
Lambar Labari: 2613511 Ranar Watsawa : 2014/11/30