Hanna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Jagoran mabiya addinin kirista a birnin Quds Atallah Hanna ya yi Allawadai da jaridar cin zarafin muslunci, tare da tabbatar da cewa duk wanda ya keta alfarmar addinin muslunci to ya keta alfarmar addinin kirista ne.
Lambar Labari: 2757912   Ranar Watsawa : 2015/01/24

Bangaren kasa da kasa, Atallah Hanna jagoran mabiya addinin kirista a birnin quds ya yi zuwa ga hadin kai tsakanin mabiya addinin mulunci da kiristanci domin fuskantar yahudawan sahyuniya tare da yin kakkausar suka dangane da keta alfarmar wurare masu na musulmi da yahudawa ke yi.
Lambar Labari: 2620155   Ranar Watsawa : 2014/12/16