Bangaren kasa da kasa, Ayatollah Tashkhiri a matsayin manzo na musamman daga jagoran juyin juya hali tare da tawagarsa ya isa kasar Kuwait domin isar da sakon ta’aziyar wadanda suka shahada a harin masallacin Imam Sadiq (AS)
Lambar Labari: 3321185 Ranar Watsawa : 2015/06/29