iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, musulmi a birnin Mombasa na kasar Kenya sun bukaci gwamnatin kasar ta bada umurnin bude dukkan masallatan da aka rufe sanadiyyar abinda gwamnatin kasar ta kira yaki da ta’addanci.
Lambar Labari: 2617903    Ranar Watsawa : 2014/12/13

Bangaren kasa da kasa, musulmi a kasar Kenya sun bayana bacin ran su dangane da yadda ake rufe wasu masallatai a birnin Munbasa.
Lambar Labari: 2611884    Ranar Watsawa : 2014/11/25

Bnagaren kasa da kasa, wasu daga cikin musulmin kasar Kenya sun damuwa matuka dangane da irin matakan da mahukuntan kasar suke dauka wajen rufe masallatai a yankin Mobasa sakamakon gano bama-bamai da aka yi a wani masallaci.
Lambar Labari: 1476580    Ranar Watsawa : 2014/11/23

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Kenya sun nuna rashin amincewarsu da batun wata doka da majalisar dokokin kasar ke bahasi kanta da ke neman haramta wa 'yan mata musulmi saka hijabin muslunci a makaranta.
Lambar Labari: 1455974    Ranar Watsawa : 2014/09/30