Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar ta sanar da cewa tana shirin kara karfafa harkokin samar da abincin halal a cikin kasarta.
Lambar Labari: 3481452 Ranar Watsawa : 2017/04/30
Bangaren kasa da kasa, an bullo da wata sabuwar hanyar sadarwa ta yanar gizo da nufin yaki da tsattsauran ra’ayin addini a kasar Kenya.
Lambar Labari: 3481403 Ranar Watsawa : 2017/04/13
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zama kan harkokin tattalin arziki da suka shafi shirin nan na Halal a birnin Nairobi na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3481393 Ranar Watsawa : 2017/04/10
Bangaren kasa da kasa, dubban musulmi a birnin Nairobi na kasar Kenya sun gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da wani shirin gwamnati na rusa wani masallaci.
Lambar Labari: 3481387 Ranar Watsawa : 2017/04/08
Limamin Juma'a A Nairobi:
Bangaren kasa da kasa, sheikh Muhammad Sawahilu babban limamamin masallacin Juma'a na birnin Nairobi na kasar Kenya ya kirayi dukkanin musulmin kasar da su shiga cikin zaben kwansu da kwarkwatarsu.
Lambar Labari: 3481183 Ranar Watsawa : 2017/01/29
Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron kasar Aljeriya sun gano gungun wasu mutane da suka hada da 'yan kasashen ketare da suke yi wa Isra'ila ayyukan leken asiri a kasar, an kuma cafke su baki daya.
Lambar Labari: 3481134 Ranar Watsawa : 2017/01/14
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Kenya ta sanar da shirinta na shiga kafar wando daya da makarantun da suke yada tsatsauran ra’ayin addini a gabashin kasar.
Lambar Labari: 3480998 Ranar Watsawa : 2016/12/03
Bangaren kasa da kasa, kasar Kenya na shirin daukar bankuncin bababn baje koli na kayan abincin Halal.
Lambar Labari: 3480911 Ranar Watsawa : 2016/11/05
Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Kenya sun bayyana cewar wata kotun daukaka kara a kasar ta bayyana cewar dalibai mata musulmi a kasar suna iya sanya hijabi a lokacin da za su tafi makarantun na su a matsayin tufafin makarantar.
Lambar Labari: 3480772 Ranar Watsawa : 2016/09/10
Bangaren kasa da kasa, an bullo da wani shiri na hada kan mabiya addinin kiristanci da muslunci ta hanyar yin amfani da kaloli a Nairobi na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3480715 Ranar Watsawa : 2016/08/16
Bangaren kasa da kasa, wasu musulmai da ke tafiya a cikin motar haya da mayakan yan ta’adda suka tare a Kenya sun kare fasinjoji Kiristoci da ke tare da su a cikin motar.
Lambar Labari: 3468881 Ranar Watsawa : 2015/12/23
Bangaren kasa da kasa, an gano wani makeken kabarin da ake kyautata zaton gawwakin mabiya ddinin muslunci ne a cikinsa a gabacin kasar Kenya kuma ana zargin jami’an tsaron kasr.
Lambar Labari: 3461861 Ranar Watsawa : 2015/12/09
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci sun gudanar da gangami a gaban masallaci a ranar Juma’a a birnin nairibi fadar mulkin kasar Kenya domin nuna rashin amincewa da kisan da ake yi musu.
Lambar Labari: 3354282 Ranar Watsawa : 2015/08/30
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Kenya a Nairobi sun kafa wata cibiya wadda za ta rika gudanar da ayyuka na sasanta tsakanin mutane masu rashin jutuwa a kasar.
Lambar Labari: 3353837 Ranar Watsawa : 2015/08/29
Bangaren kasa da kasa, dubban mabiya addinin muslunci a kasar Kenya suna taruwa a cikin babban masallacin birnin Nairobi fadar mulkin kasar domin gudanar da ayyukan ibada.
Lambar Labari: 3323721 Ranar Watsawa : 2015/07/05
Bangaren kasa da kasa, jami’an wata makarantar sakandare a yankin Mumbasa na kasar Kenya suna tilasta wa daliban makaratar musulmi zuwa wata majami’a da ke cikin makarantar.
Lambar Labari: 3322412 Ranar Watsawa : 2015/07/02
Bangaren kasa da kasa, Sara Omar kakar shugaban kasar Amurka ta bayyana cewa ta yi wa jikan nata addu’a a Ka’abah domin Allah yasa ya karbi addinin musulunci.
Lambar Labari: 3206879 Ranar Watsawa : 2015/04/25
Bangaren kasa da kasa, karamin ofishin jakadancin jamhuriyar muslunci ta Iran a birnin Nairobi an kasar Kenya ya buga tare da yada wani karamin littafi kan haihuwar Sayyidah Fatima Zahra (SA)
Lambar Labari: 3144967 Ranar Watsawa : 2015/04/14
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Kenya a birnin Kismao sun nuna rashin amincewarsu da hukuncin kotun kolin kasar da ke hana musulmi mata saka hijabi a makarntu.
Lambar Labari: 2971473 Ranar Watsawa : 2015/03/12
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar Kenya na ganin cewa dokar yaki da ta’addancin da aka kafa akasar bayan kai harin yan ta’addan na Alshab na Somalia a cikin kasar an yi su ne kawai domin cin zarafinsu.
Lambar Labari: 2636268 Ranar Watsawa : 2014/12/27