Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Canada sun sanar da rufe wata makaranta ta msuulmi a birnin Toronto babban birnin jahar Ontario.
Lambar Labari: 3481827 Ranar Watsawa : 2017/08/24
Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da fatawar musulunci a kasar Masar ta yi kakkausar suka da yin Allawadai kan keta alfarmar kur'ani mai tsarki a jami'ar Ontarioa ta kasar Canada.
Lambar Labari: 3481376 Ranar Watsawa : 2017/04/04