iqna

IQNA

kasa
A bana Karvan Noor tare da halartar malamai 20 da haddar kur’ani mai tsarki daga larduna 12, ya je kasa r Wahayi don gabatar da shirin a tsakanin mahajjatan Baitullahi Al-Haram da Madina.
Lambar Labari: 3489285    Ranar Watsawa : 2023/06/10

Tehran (IQNA) Kungiyar malamai da malaman kur'ani mai tsarki a kasa r Mauritaniya ta sanar da fara gudanar da ayyukanta a wannan kasa .
Lambar Labari: 3488279    Ranar Watsawa : 2022/12/04

Tehran (IQNA) An nuna faifan bidiyo na karatun ''Abdul Rahman Faraj'' dan kasa r Masar wanda ya yi nasara a gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Rasha karo na 20 a yanar gizo.
Lambar Labari: 3488221    Ranar Watsawa : 2022/11/23

Tehran (IQNA) Kwamitin shirya gasar kur’ani mai tsarki ta Sheikh Jassim Qatar ya sanar da cewa sama da maza da mata dubu 2 ne suka yi rajista domin shiga wannan gasa.
Lambar Labari: 3487826    Ranar Watsawa : 2022/09/09

Tehran (IQNA) Kungiyar malaman musulmi ta duniya ta jajantawa al'umma, gwamnati da wadanda suka tsira daga girgizar kasa r da ta afku a jiya a kasa r Afganistan, tare da yin kira da a gaggauta kai dauki ga wadanda girgizar kasa r ta shafa.
Lambar Labari: 3487459    Ranar Watsawa : 2022/06/24

Wani Mai Bincike Dan Masar:
Bangaren kasa da kasa , Haisam Abu Zaid wani masani dan kasa r Masar ne da ya bayyana cewa wahabiyawa suna hankoron mamaye gidan radiyon kur'ani.
Lambar Labari: 3480720    Ranar Watsawa : 2016/08/17

Bangaren kasa da kasa , an gudanar da wani shirin radiyon Senegal dangane da mahangar Imam Ridha (AS) kan addini da kuma daula.
Lambar Labari: 3480718    Ranar Watsawa : 2016/08/17