Surorin kur’ani (62)
A cikin kissoshin annabawa daban-daban, akwai kungiyoyi da suke daukar kansu a matsayin abokai kuma magoya bayan annabawa, amma ba ruwansu da umarnin Allah da nasihar annabawa. A cikin Alkur’ani mai girma, ana kiran irin wadannan mutane azzalumai kuma ana kwatanta su da dabbobi masu daukar nauyi.
Lambar Labari: 3488696 Ranar Watsawa : 2023/02/21
Bayani Kan Tafsiri da malaman tafsiri (16)
A cikin littafin “Al-Safi”, Fa’iz Kashani ya tattauna tafsirin Alkur’ani tare da mayar da hankali kan hadisai na ma’asumai (a.s), wanda a ko daya ushe ya fi jan hankalin masu bincike saboda takaitaccen bayani da kuma fahimce shi.
Lambar Labari: 3488688 Ranar Watsawa : 2023/02/19
Bangaren kasa da kasa, rundunar sojin Syria ta sanar da cewa, an tsarkake yankin Ghouta daga dukkanin 'yan ta'addan takfiriyya da suka kafa babbar tungarsu a wurin.
Lambar Labari: 3482535 Ranar Watsawa : 2018/04/02
Bangaren kasa da kasa, majalisar dinkin duniya ta kira yi Zuriyar ali-Khalifa na Bahrain da su daina cutar da 'yan shia a wanan kasa.
Lambar Labari: 3480719 Ranar Watsawa : 2016/08/17