Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini a kasar Aljeriya ta bayar da umarnin kwace wani lttafin addini da aka buga domin yara 'yan makaranta.
Lambar Labari: 3481081 Ranar Watsawa : 2016/12/29
Muhammad Isa Yana Bayani Ga Alhazai:
Bangaren kasa da kasa, ministan kula da harkokin addini na kasar Aljeriya a lokacin da yake bayani ga maniyyata ya ce; daga malaman Aljeriya ne kawai za ku tambaya kan addini.
Lambar Labari: 3480728 Ranar Watsawa : 2016/08/20
Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Aljeriya sun bayar da umarnin kara yawan sa’oin da ake gudanar da shirin kur’ani mai tsarkia gidajen radiyon kasar da nufin bunkasa harkokin da suka shafi karatu da koyar da ilmomin kur’ani a kasar.
Lambar Labari: 1447329 Ranar Watsawa : 2014/09/07
Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin abubuwan da suka dauki hankula a wasu kafofin yada labarai a kasar Aljeriya da ma wasu daga cikin kasashen larabawa shi ne samun yaro dan shekaru biyar a kasar wanda ya hardace dukkanin kur'ani mai tsarki.
Kamfanin dillancin lab
Lambar Labari: 1385548 Ranar Watsawa : 2014/03/10