iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Jama’a suna ci gaba da zura domin ganin an bude masallaci na uku mafi girma a duniya a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3484981    Ranar Watsawa : 2020/07/13

Tehran (IQNA) an bude ajujuwan kur’ani na bazara a kasar Aljeriya ta hanayar yanar gizo domin amfanin ‘yan makaranta.
Lambar Labari: 3484970    Ranar Watsawa : 2020/07/10

Tehran (IQNA) an yi kiran salla a sabon masallaci mafi girma a kasar Aljeriya kafin bude shi.
Lambar Labari: 3484923    Ranar Watsawa : 2020/06/24

Tehran (IQNA) ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Aljeriya ta sanar da cewa za a gudnar da wasu shirye-shirye a cikin watan ta hanyar yanar gizo ne.
Lambar Labari: 3484731    Ranar Watsawa : 2020/04/21

Tehran (IQNA) an dakatar da gasar kur’ani ta duniya da ake gudanarwa kowace shekara  akasar Aljeriya saboda matsalar corona.
Lambar Labari: 3484705    Ranar Watsawa : 2020/04/12

Tehran (IQNA) ma’aikatar harkokin addini ta kasar Aljeriya ta sanar da cewa akwai shirin fara saka karatun kur’ani a dukkanin masallatan kasar.
Lambar Labari: 3484687    Ranar Watsawa : 2020/04/07

Tehran - (IQNA) matasan kasar Aljeriya sun fara aiwatar da wani yunkuri na habbaka lamurran da suka shafi kur'ania kasar.
Lambar Labari: 3484542    Ranar Watsawa : 2020/02/20

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Aljeriya ya bayyana cewa sun cimma matsaya guda tare da takwaransa na Tunisia kan yin watsi da yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484477    Ranar Watsawa : 2020/02/02

Mahukuntan Aljeriya sun karyata zargin cewa sun rufe wasu maji’iun mabiya addinin kirista.
Lambar Labari: 3484178    Ranar Watsawa : 2019/10/22

Bangaren kasa da kasa, ministan ma’aikatar kula da harkokin addini a Aljeriya ya yi rangadi a makarantun allo na garin Garadiyya.
Lambar Labari: 3484175    Ranar Watsawa : 2019/10/21

Bangaren kasa da kasa, akwai yara kimanin miliyan daya da suke koyon karatun kur’ani a makarantun allo a Aljeriya.
Lambar Labari: 3484163    Ranar Watsawa : 2019/10/17

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin Aljeriya ta bukacin bunkasa ayyukan hadin gwiwa a bangaren kur'ani tare da kasar Iran.
Lambar Labari: 3484083    Ranar Watsawa : 2019/09/24

An kammala gasar kur’ani mai tsarki ta duniya da aka gudanar a kasar Aljeriya tsawon mako guda.
Lambar Labari: 3483697    Ranar Watsawa : 2019/06/01

An bude babbar gasar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa da ake gudanarwa a kowace shekara a kasar Aljeriya, tare da halartar wakilan kasashen duniya.
Lambar Labari: 3483676    Ranar Watsawa : 2019/05/26

Bangaren kasa da kasa, an kame tsoffin manyan daraktoci na hukumar leken asirin kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3483604    Ranar Watsawa : 2019/05/04

Bangaren kasa da kasa, an bude masallatai 10 a cikin gundumar Buskura a cikin shekara ta 2018 a Aljeriya.
Lambar Labari: 3483443    Ranar Watsawa : 2019/03/10

Bangaren kasa da kasa, an kirayi mahukunta a kasa Aljeriya da s ware wurare na musamman domin karatun kur’ani ga masu larura ta musamman.
Lambar Labari: 3483334    Ranar Watsawa : 2019/01/28

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki da ake danganta shi da shekaru 1000 da suka gabata a garin Khanshala.
Lambar Labari: 3483320    Ranar Watsawa : 2019/01/17

Bangaren kasa da kasa, dalibai fiye da dubu 100 sun yi rijista a makarantun kur'ani mai tsarki a birnin Aljiers fadar mulkin Aljeriya.
Lambar Labari: 3483111    Ranar Watsawa : 2018/11/08

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Aljeriya ta tanadi wani sabon shiri na sanya ido kan dukkanin limaman masallatan kasar, domin kawo karshen yada tsatsauran ra'ayi da rarraba a tsakanin musulmin kasar.
Lambar Labari: 3483025    Ranar Watsawa : 2018/10/03