Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Aljeriya ta bayar da umarnin dakatar da yin amfani da wani kwafin kur'ani mai tsarki a kasar.
Lambar Labari: 3482859 Ranar Watsawa : 2018/08/03
Bangaren kasa da kasa, an kame Salim Saimur wani dan liken asirin Isra'ila a Aljeriya.
Lambar Labari: 3482858 Ranar Watsawa : 2018/08/03
Bangaren kasa da kasa, babbar majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Aljeriya ta jinjina wa fatawar Ayatollah Khamenei dangane wajabcin kare mutuncin matan manzon Allah.
Lambar Labari: 3482786 Ranar Watsawa : 2018/06/26
Bangaren kasa da kasa, an sanar da sunayen wadanda suka lashe gasar kur’ani mai tsarki ta kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3482751 Ranar Watsawa : 2018/06/12
Bangaren kasa da kasa, a daren yau ne za a rufe gasar kur’ani ta duniya karo na goma sha biyar a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3482749 Ranar Watsawa : 2018/06/11
Bangaren kasa da kasa, a yau ne za a bude babbar gasar kur’ani ta kasa da kasa a binin Nuwakshout na kasar Mauritania.
Lambar Labari: 3482747 Ranar Watsawa : 2018/06/11
Bangaren kasa da kasa, Majalisar malaman addinin muslunci a kasar Aljeriya ta mayar da martani kan fatawar da babban malamin 'yan salafiyya na kasar ya bayar, da ke kafirta wani bangaren musulmi.
Lambar Labari: 3482497 Ranar Watsawa : 2018/03/21
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Aljeriya ta kafa dokar hana limaman masallatai fitar da fatawoyi a kasar.
Lambar Labari: 3482467 Ranar Watsawa : 2018/03/11
Bangaen kasa da kasa, Hajj Muhammad Dabbagi daya daga cikin manyan malaman kur’ani a kasa Aljeriya ya yi masa rasuwa yana da shekaru 84 a duniya.
Lambar Labari: 3482388 Ranar Watsawa : 2018/02/12
Bangaren kasa da kasa, daliban kur’ani kimanin 7000 ne suke yin karatun allo makarantu daban-daban a garin wahra na kasar Ajeriya.
Lambar Labari: 3482266 Ranar Watsawa : 2018/01/04
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zaman taron makon kur'ani na kasa a kasar Aljeriya a karo na 19.
Lambar Labari: 3482214 Ranar Watsawa : 2017/12/19
Bangaren kasa da kasa, gidan radiyon kur’ani na kasar Aljeriya na gudanar da bikin cikarsa shekaru 26 da kafawa.
Lambar Labari: 3481728 Ranar Watsawa : 2017/07/23
Bangaren kasa da kasa, a jiya ne Allah ya yi wa babban malamin addinin muslunci kuma malamin kur'ani na kasar Aljeriya Allamah Makhlufi rasuwa a yankin Adrar.
Lambar Labari: 3481690 Ranar Watsawa : 2017/07/11
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shiri kan yadda ake gudanar da azumin watan Ramadan a kasar Iran a wata tashar talabijin ta Alshuruq a kasar Aljeriya.
Lambar Labari: 3481603 Ranar Watsawa : 2017/06/12
Bangaren kasa da kasa, an gabatar da shawarwari dangane da muhimmancin gudanar da gyara abangaren koyar da kr’ani a Alljeriya.
Lambar Labari: 3481540 Ranar Watsawa : 2017/05/22
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro a kasar Tunisia a kan sh'anin mulki a cikin kasashen musulmi da kuma yaki da cin hanci da rashawa.
Lambar Labari: 3481524 Ranar Watsawa : 2017/05/17
Bangaren kasa da kasa, wata tawagar masu kai dauki daga kasar Aljeriya na shirin kama hanya zuwa kasar Myanmar domin kai kayan taimakon ga musulmin kasar.
Lambar Labari: 3481280 Ranar Watsawa : 2017/03/03
Bangaren kasa da kasa, bankunan gwamnatin kasar Aljeriya na shirin fara yin aiki da wasu tsare-tsare na bankin muslunci.
Lambar Labari: 3481233 Ranar Watsawa : 2017/02/15
Bangaren kasa da kasa, Nuraddin Muhammadi daya daga cikin jami’an ma’aikatar kula da harkokin addini a kasar Aljeriya ya bayyana cewa nan ba da jimawa za a fara gyaran makarantun kur’ani a kasar.
Lambar Labari: 3481226 Ranar Watsawa : 2017/02/13
Bangaren kasa da kasa, Jami'an tsaron kasar Aljeriya sun gano gungun wasu mutane da suka hada da 'yan kasashen ketare da suke yi wa Isra'ila ayyukan leken asiri a kasar, an kuma cafke su baki daya.
Lambar Labari: 3481134 Ranar Watsawa : 2017/01/14