iqna

IQNA

IQNA – An gudanar da taron karatun kur’ani mai tsarki ga mahajjatan Ahlus-Sunnah daga Iran a birnin Makkah da safiyar yau Laraba.
Lambar Labari: 3493406    Ranar Watsawa : 2025/06/12

IQNA - Kotun kolin kasar Saudiyya ta sanar da cewa, a ranakun Alhamis 5 ga watan Yuni da Juma'a 6 ga watan Yuni ne za a tsaya a Arafat, wanda shi ne kololuwar aikin hajjin bana.
Lambar Labari: 3493325    Ranar Watsawa : 2025/05/28

IQNA – Wani dan majalisar dokokin kasar Iran ya bayyana aikin hajji a matsayin wata muhimmiyar dama ta karfafa hadin kai tsakanin musulmin duniya da kuma karfafa kokarin hadin gwiwa kan kalubalen da suke fuskanta.
Lambar Labari: 3493321    Ranar Watsawa : 2025/05/27

IQNA - Omid Reza Rahimi, hazikin mahardaci kuma mahardar kur’ani mai tsarki, kuma ma’aikacin ayarin haske, ya karanta ayoyi daga cikin suratul “Ar-Rahman” a gaban mahajjata a babban masallacin Juma’a.
Lambar Labari: 3493263    Ranar Watsawa : 2025/05/17

IQNA - Ana shirin kaddamar da wani faffadan shirin gudanar da aikin Hajjin bana mai zuwa a kasar Saudiyya, tare da bayar da sanarwa a yau Alhamis.
Lambar Labari: 3493217    Ranar Watsawa : 2025/05/07

An cim ma a cikin shekarar da ta gabata
IQNA - Ministan Hajji da Umrah na kasar Saudiyya ya bayyana cewa adadin maniyyata aikin Hajji da Umrah da ke shigowa kasar daga kasashen waje ya rubanya a cikin shekaru biyu da suka gabata, ya kuma sanar da cewa: Yawan maniyyata aikin Hajji ya karu daga miliyan 8.4 a shekarar 2022 zuwa miliyan 16.9 a shekarar 2024.
Lambar Labari: 3493155    Ranar Watsawa : 2025/04/26

IQNA - Hukumar da ke kula da birnin Makkah da wuraren ibada ta Masarautar ta sanar da fara wani aiki na musamman na hidimar maniyyata zuwa dakin Allah a lokacin aikin Hajjin bana a yankin Muzdalifa.
Lambar Labari: 3493113    Ranar Watsawa : 2025/04/18

IQNA - Alhazan dakin Allah bayan sun tsaya a Dutsen Arafa inda suka fara jifar shaidan a safiyar yau.
Lambar Labari: 3491349    Ranar Watsawa : 2024/06/16

IQNA - A aikin Hajjin bana, kasar Saudiyya ta gabatar da wata tasbaha ga maniyyata , wanda ke da ban sha'awa.
Lambar Labari: 3491125    Ranar Watsawa : 2024/05/10

Kasar Saudiyya ta bude wata sabuwar hanya da aka shimfida ga mahajjata na hawa dutsen Noor da kogon Hara, wanda shi ne wurin ibadar Manzon Allah (SAW) a Makka.
Lambar Labari: 3490320    Ranar Watsawa : 2023/12/16

Makkah (IQNA) Sama da alhazai miliyan daya da dubu dari takwas ne suka fara gudanar da ibadar jifa ta Jamrat Aqaba a Mashar Mena a yau ranar Idin babbar Sallah.
Lambar Labari: 3489385    Ranar Watsawa : 2023/06/28

Ma'aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta sanar da cewa mahajjatan kasar Yemen za su iya shiga Jeddah kai tsaye daga filin jirgin saman Sana'a domin gudanar da aikin hajji daga ranar Asabar.
Lambar Labari: 3489320    Ranar Watsawa : 2023/06/16

An shirya filayen saukar jiragen sama na kasa da kasa guda shida a kasar Saudiyya tare da samar musu da matakan da suka dace don karbar mahajjata miliyan 1.7 zuwa dakin Allah ta hanyar daukar matakai na musamman.
Lambar Labari: 3489289    Ranar Watsawa : 2023/06/11

Tehran (IQNA) Mahukuntan Saudiyya sun ce adadin maniyyata aikin Hajji zai kai ga kididdigar bullar annobar cutar korona a shekara mai zuwa.
Lambar Labari: 3489241    Ranar Watsawa : 2023/06/02

Tehran (IQNA) Kasar Saudiyya ta sanar da cewa za ta kebe filayen saukar jiragen sama guda shida domin gudanar da aikin Hajjin bana domin karbar maniyyata a karon farko.
Lambar Labari: 3489095    Ranar Watsawa : 2023/05/06

Tehran (IQNA) Samar da damar mahajjata zuwa wasu garuruwan kasar Saudiyya, bude gidan yanar gizon rajistar Umrah ta Turkiyya, da kuma jita-jita game da soke shekarun aikin Hajjin bana na daga cikin sabbin labaran da suka shafi aikin Hajji da Umrah.
Lambar Labari: 3488339    Ranar Watsawa : 2022/12/15

Tehran (IQNA) Hukumomin Masjidul Haram da Masjidul Nabi sun sanar da gudanar da tarukan haddar kur’ani 100 ga mahajjatan Baitullahi Al-Haram.
Lambar Labari: 3487490    Ranar Watsawa : 2022/07/01

Tehran (IQNA) Shekara ta biyu kenan a jere da ake gudanar da aikin hajji a cikin yanayi na corona.
Lambar Labari: 3486121    Ranar Watsawa : 2021/07/20

Tehran (IQNA) Mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da cewa, maniyyata dubu 60 kawai za su samu damar sauke farali a shekarar bana.
Lambar Labari: 3486003    Ranar Watsawa : 2021/06/12

Bangaren kasa da kasa, cibiyar da ke kula da ayyukan hajjia kasar ta ce fiye da maniyyata dubu daya ne za su sauk farali daga kasar.
Lambar Labari: 3483922    Ranar Watsawa : 2019/08/07