Bangaren kasa da kasa, Kwamitin kare hakkokin 'yan kasa a kasar Qatar ya sanar da cewa,a shekarar bana Saudiyya ta haramta wa maniyyata daga kasar ta Qatar zuwa aikin hajji domin sauke farali.
Lambar Labari: 3482905 Ranar Watsawa : 2018/08/19
Bangaren kasa da kasa, jaridar National Post ta bayyana cewa musulmin kasar Canada sun haramta wa kansu hajji sakamakon matakin Saudiyya a kan kasarsu.
Lambar Labari: 3482895 Ranar Watsawa : 2018/08/15
Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar China ta saka wata alama kan katunan ‘alhazan kasar da za su sauke farali a bana.
Lambar Labari: 3482867 Ranar Watsawa : 2018/08/06
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da ayyukan hajji ta kasar Saudiyya ta ce 'yan jarida 800 za su gudanar da ayyukan bayar da rahotanni a lokacin aikin hajjin bana .
Lambar Labari: 3482857 Ranar Watsawa : 2018/08/03
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar kur’ani ta kasa da kasa a birnin Jakarta fadar mulkin kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3482491 Ranar Watsawa : 2018/03/20
Bangaren kasa da kasa, Bayik Mariyah matar da tafi dukkanin mhajjatan bana yawan shekaru ta isa birnin Jidda daga kasar Indonesia.
Lambar Labari: 3481837 Ranar Watsawa : 2017/08/27
Bangaren kasa kasa, al'ummar kasar Masar suna kokawa matuka dangane da karin farashin kujerar hajjin bana da hukumar alhazi ta kasar ta yi.
Lambar Labari: 3481735 Ranar Watsawa : 2017/07/25