Ayatullah Moblighi a taron Bahrain:
IQNA - Mamba a majalisar kwararru masu zaben jagora ya bayyana a wajen bude taron tattaunawa na muslunci na Bahrain cewa, babban hadari shi ne bullar rufaffiyar ra'ayoyin mazhabobi da suke mayar da Shari'a daga fage mai fadi da takura, maimakon zama mai karfi na ci gaba, sai ta zama wani shingen da ke hana al'ummar kasar gaba.
Lambar Labari: 3492777 Ranar Watsawa : 2025/02/20
IQNA - A shekarun baya-bayan nan dai yadda ake karbar wadanda ba musulmi ba wajen halartar buda baki da bukukuwan azumin watan Ramadan ya ja hankalin masana ilimin zamantakewar al’umma a matsayin wani lamari da ya kunno kai.
Lambar Labari: 3490850 Ranar Watsawa : 2024/03/23
Bangaren kasa da kasa, wasu mazauna jahar California a kasar Amurka sun gudanar da bukuwan ayyana watan Agusta amatsayin watan girmama musulmi.
Lambar Labari: 3481801 Ranar Watsawa : 2017/08/15