hadin gwiwa - Shafi 5

IQNA

Tehran (IQNA) Daraktan kamfanin "Amira" na kasar Masar "Mohammad Ziab" a hukumance ya sanar da dakatar da nuna fim din a kasar Jordan bayan zanga-zangar da aka yi a kasar.
Lambar Labari: 3486671    Ranar Watsawa : 2021/12/11

Tehran (IQNA) shugaban majalisar tsaron kasa a Iraki ya sanar da cewa, an kawo karshen yakin da sojojin kawancen Amurka suke yi a Iraki.
Lambar Labari: 3486664    Ranar Watsawa : 2021/12/09

Tehran (IQNA) Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya, ya amince da kudurori guda uku kan warware batun Palastinu da babban rinjaye, da kuma bukatar gwamnatin sahyoniyawa ta janye daga yankunan da ta mamaye, da kuma matsayin birnin Kudus da ta mamaye.
Lambar Labari: 3486632    Ranar Watsawa : 2021/12/02

Tehran (IQNA) an bude baje kolin kasa da kasa a birnin Istanbul na kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3486609    Ranar Watsawa : 2021/11/26

Tehran (IQNA) Cyril Ramafoza ya ce kungiyoyi irin su ISIS da suka kai hari a kasashen Afirka irin su Mozambik da Uganda, za su iya isa Afirka ta Kudu.
Lambar Labari: 3486600    Ranar Watsawa : 2021/11/24

Tehran (IQNA) Raisi ya tabbatar da cewa, dangantakar kut da kut tsakanin Iran da Turkiyya ta samar da zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin
Lambar Labari: 3486560    Ranar Watsawa : 2021/11/15

Tehran (IQNA) Sojojin Masar biyu ne aka kashe a wani hari da mayakan Daesh suka kai wa sojojin Masar a lardin Sina ta Arewa.
Lambar Labari: 3486517    Ranar Watsawa : 2021/11/05

Tehran (IQNA) makanta kur'ani mai tsarki 'yan kasar Turkiya da Morocco sun gudanar da tilawa ta hadin gwiwa .
Lambar Labari: 3486361    Ranar Watsawa : 2021/09/28

Tehran (IQNA) Shugabannin kasashen duniya na ci gaba da taya Ebrahim Ra’isi murna akan nasarar da ya samu a zaben shugaban kasar Iran.
Lambar Labari: 3486030    Ranar Watsawa : 2021/06/20

Tehran (IQNA) wasu daga cikin fitattun mutane a kasar Morocco sun sanya hannu kan takardar yin Allawadai da kulla alaka da Isra’ila da kasar ta yi.
Lambar Labari: 3485471    Ranar Watsawa : 2020/12/18

Tehran (IQNA) cibiyoyin Azhar da kuma Vatican sun kirayi al’ummomin duniya zuwa ga yin addu’oi na musamman a yau domin samun saukin cutar corona da ta addabi duniya.
Lambar Labari: 3484797    Ranar Watsawa : 2020/05/14

Tehran (IQNA)  majami’oin mabiya addinin kirista sun bukaci tarayyar turai da ta taka wa Isra’ila burki kan shirinta na mamaye yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484793    Ranar Watsawa : 2020/05/13

Bangaren kasa da kasa, ofishin kula da harkokin al'adun muslunci na jamhuriyar muslunci ta Iran akasar Senegal ya shirya wani horo kan ilimin ahlul bait (AS) a kasar.
Lambar Labari: 3481818    Ranar Watsawa : 2017/08/21