A lokacin shirye-shiryen Arbaeen na Imam Husaini :
IQNA - A lokacin da ake shirye-shiryen Arbaeen na Hosseini ma'aikatar harkokin cikin gida ta kasar Iraki ta sanar da kame 'yan ta'addar ISIS 11 da suka hada da daya daga cikin jagororin wannan kungiyar ta Takfiriyya ta 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3491665 Ranar Watsawa : 2024/08/09
IQNA - A cikin wata wasika da kungiyar matasan kasar Beljiyam suka aike wa Ayatullah Khamenei ta bayyana cewa: Yunkurin da kuke yi na fahimtar juna da adalci da kuma hadin kai wajen tinkarar kalubalen da muke fuskanta yana da matukar muhimmanci, kuma mun kuduri aniyar inganta fahimtar mu game da Musulunci
Lambar Labari: 3491568 Ranar Watsawa : 2024/07/24
Kakakin kungiyar Ansarullah ta Yemen:
IQNA - Kakakin kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya jaddada cewa: Taimakon da Amurka ke baiwa Isra'ila kan aikata laifuka na karni a Gaza nuni ne na ta'addanci na hakika, wanda ke zama hadari ga duniya da kuma babbar barazana ga zaman lafiyar duniya.
Lambar Labari: 3491363 Ranar Watsawa : 2024/06/18
IQNA – Malaman addini daga kasashe 57 za su hallara a ranar Talata a babban taron kasa da kasa da za a yi a Malaysia.
Lambar Labari: 3491095 Ranar Watsawa : 2024/05/05
IQNA - Kwamitin hadin gwiwa na kasashen Larabawa da na Musulunci ya fitar da sanarwa game da halin da ake ciki a yankunan Falasdinawa da aka mamaye da kuma laifuffukan da gwamnatin yahudawan sahyoniya ke tafkawa a Gaza.
Lambar Labari: 3491063 Ranar Watsawa : 2024/04/29
IQNA - Kasashen Saudiyya da Iraki, sun yi gargadi kan ayyukan kamfanonin jabu masu fafutuka a fagen aikin Hajji, sun sanar da dakatar da ayyukan wasu kamfanoni 25 na jabu da kuma haramtattun ayyuka.
Lambar Labari: 3491059 Ranar Watsawa : 2024/04/28
IQNA - A yayin taron mai ba da shawara kan harkokin al'adu na kasar Iran tare da jami'in kur'ani na ma'aikatar ilimi ta kasar Senegal, bangaren Senegal ya bayyana cewa: Muna son samun sabbin ilimin kur'ani da sabbin hanyoyin Iran a fagen ilimin kur'ani ta hanyar musayar gogewa.
Lambar Labari: 3490481 Ranar Watsawa : 2024/01/15
A fagen karatu na koyi
IQNA - Sakatariyar wannan gasa mai farin jini ce ta sanar da sharuddan aikawa da wannan aiki zuwa gasa ta Mashkat ta kasa da kasa a fagen karatun kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3490473 Ranar Watsawa : 2024/01/14
Alkahira (IQNA) Shugaban cibiyar bunkasa ilimin dalibai na kasashen waje ta Al-Azhar ya jaddada irin hadin gwiwa da Azhar ke da shi da wannan makarantar a wata ganawa da tawaga ta cibiyar koyar da ilimin kur'ani ta matasan Amurka.
Lambar Labari: 3490226 Ranar Watsawa : 2023/11/29
Alkahira (IQNA) Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta kasar Masar ta sanar da kaddamar da kwas din koyar da karatun kur'ani mai tsarki a karon farko a kasar ta hanayar yanar gizo.
Lambar Labari: 3490167 Ranar Watsawa : 2023/11/18
Johannesburg (IQNA) A cikin bayanin karshe na taron kolin na Johannesburg, kasashen BRICS sun yi kira da a gudanar da shawarwarin kafa kasar Falasdinu mai cin gashin kanta.
Lambar Labari: 3489702 Ranar Watsawa : 2023/08/24
UNESCO ta tabbatar;
Mosul (IQNA) Hukumar kula da ilimi da kimiya da al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO ta tabbatar da cewa an gano gurare hudu na alwala da dakunan sallah a karkashin masallacin Jame Nouri da ke birnin Mosil, wadanda ba a ambata a cikin littattafan tarihi ba.
Lambar Labari: 3489695 Ranar Watsawa : 2023/08/23
Tunis (IQNA) Daruruwan mabiya darikar katolika na kasar Tunusiya tare da dimbin musulmin kasar sun jaddada zaman tare da juna a wani tattaki da suka gudanar..
Lambar Labari: 3489659 Ranar Watsawa : 2023/08/17
Tehran (IQNA) Harin ta'addancin da aka kai a wurin ibadar Shahcheragh da yammacin ranar Lahadi ya fuskanci tofin Allah tsine a yankin da ma duniya baki daya.
Lambar Labari: 3489648 Ranar Watsawa : 2023/08/15
Stockholm (IQNA) Kungiyar musulmi da kiristoci a unguwannin babban birnin kasar Sweden sun yi shirin wayar da kan jama'a game da kur'ani da addinin muslunci ta hanyar gudanar da shirye-shirye na hadin gwiwa tare da bayyana adawarsu da wulakanta wurare masu tsarki na Musulunci.
Lambar Labari: 3489647 Ranar Watsawa : 2023/08/15
Copenhagen (IQNA) Matt Frederiksen, firaministan kasar Denmark, ya bayyana a jiya, 12 ga watan Agusta cewa, yiwuwar hana kona litattafai masu tsarki ba zai takaita ‘yancin fadin albarkacin baki ba.
Lambar Labari: 3489587 Ranar Watsawa : 2023/08/04
A cikin jawabinsa na farko a hukumance a kwamitin sulhun, Ahmad al-Tayeb ya bayyana cewa: Ya kamata Majalisar Dinkin Duniya ta amince da kafa kasar Falasdinu mai cin gashin kanta tare da gabashin birnin Kudus a matsayin babban birninta.
Lambar Labari: 3489314 Ranar Watsawa : 2023/06/15
Arewa House of Nigeria za ta shirya wani taro kan addinin musulunci a Kaduna tare da hadin gwiwa r kungiyar hadin kan musulmi.
Lambar Labari: 3489296 Ranar Watsawa : 2023/06/12
Tehran (IQNA) Cibiyar ba da shawara kan al'adu ta Iran a birnin Nairobi tare da hadin gwiwa r sashen ilimin falsafa da ilimin addini na jami'ar Nairobi da ke kasar Kenya ne suka shirya taron "Matsayin shari'a na mata a cikin iyali da zamantakewa daga mahangar kur'ani da sauran addinai."
Lambar Labari: 3489227 Ranar Watsawa : 2023/05/30
Tehran (IQNA) Ehsanullah Hojjati ya ce: An shirya kaddamar da sunayen littafai kusan 40 a cikin harsuna daban-daban, wadanda aka karkasa su a cikin batutuwa daban-daban, da kuma gudanar da taruka daban-daban da na musamman a bangaren kasa da kasa da majalissar Dinkin Duniya da ake shirin gudanarwa a wannan lokaci na baje kolin littafai.
Lambar Labari: 3489124 Ranar Watsawa : 2023/05/11