iqna

IQNA

makamai
IQNA - Yakin da ake yi a yankin zirin Gaza na baya-bayan nan ya jawo hankulan jama’a da dama ga kungiyar Hamas daga ayoyin kur’ani mai tsarki da sunayen shahidan Palastinawa na bayyana sunayen makaman da ake amfani da su a wannan jihadi.
Lambar Labari: 3490391    Ranar Watsawa : 2023/12/30

Shugaban Ansarullah ya yi gargadin cewa;
San’a (IQNA) Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya yi gargadin cewa, idan Amurka ta shiga tsakani kai tsaye a cikin Falasdinu, a shirye mu ke mu mayar da martani da makaman roka da kuma hare-haren jiragen sama.
Lambar Labari: 3489965    Ranar Watsawa : 2023/10/12

Tehran (IQNA) A ci gaba da mayar da martani kan sabbin hare-haren da gwamnatin sahyoniyawa ta kai a zirin Gaza, gwagwarmayar Palasdinawa ta kai hari kan Tel Aviv da ma matsugunan yahudawan sahyoniyawan Gaza da makaman roka.
Lambar Labari: 3489125    Ranar Watsawa : 2023/05/11

Tehran (IQNA) Masallacin Murad Agha da ke birnin Tripoli babban birnin kasar Libiya ya cika shekaru 500 da kafuwa, kuma gado ne mai kima daga mulkin daular Usmaniyya a wannan kasa. Har ila yau, wannan masallacin ya kasance wata alama ce ta tsayin daka da al'ummar Libiya suka yi wa mamaya na Spain a karni na 16.
Lambar Labari: 3488342    Ranar Watsawa : 2022/12/15

Tehran (IQNA) Al-Azhar ta yi gargadi kan sabbin dabarun kungiyoyin 'yan ta'adda, musamman ISIS, na kai hare-haren ta'addanci.
Lambar Labari: 3486658    Ranar Watsawa : 2021/12/08

Tehran (IQNA) yahudawan Isra’ila sun rusa masallacin musulmi Falastinawa da ke cikin yankunan gabar yamma da kogin Jordan a yau.
Lambar Labari: 3485595    Ranar Watsawa : 2021/01/27

Tehran (IQNA) kungiyar Nujba a kasar Iraki ta bayyana cewa Amurka ce da kanta take da hannu wajen harba makamai a kan ofishinta a Iraki.
Lambar Labari: 3485223    Ranar Watsawa : 2020/09/27

Tehran (IQNA) yahudawan sahyuniya ‘yan share wuri zauna sun kutsa kai a cikin masallacin Aqsa mai alfarma.
Lambar Labari: 3485206    Ranar Watsawa : 2020/09/21

Tehran (IQNA) daruruwan mutane ne suka gudanar da jerin gwano a  jiya a birnin London domin nuna adawa da sayarwa Saudiyya da makamai da Burtaniya ke yi.
Lambar Labari: 3484982    Ranar Watsawa : 2020/07/13

Tehran (IQNA) akalla mutane 5 ne suka rasa rayukansu a wata musara wuta a Johannesburg a  kasar Afirka ta kudu a lokacin da aka yi garkuwa da wasu.
Lambar Labari: 3484974    Ranar Watsawa : 2020/07/11

Tehran (IQNA) sojojin Isra’ila sun fada wa wasu Palasdinawa wadanda suke nufin shiga harabar masallacin Al-Aqsa don gudanar da sallar Idi.
Lambar Labari: 3484831    Ranar Watsawa : 2020/05/24

Bangaren kasa da asa, shugaban Aurka Donald Trump ya yi watsi da kiran 'yan majalisa na neman dakatarr da sayarwa Saudiyya da makamai .
Lambar Labari: 3483879    Ranar Watsawa : 2019/07/25

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin jami'an diflomasiya a majalisar dinkin duniya sun bayyana cewa Amurka na kokarin ganin ta kawo cikas ga kudirin kasar Yemen.
Lambar Labari: 3483160    Ranar Watsawa : 2018/11/28

Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da wani hari a yankin marja na birnin Damascus na kasar Syria.
Lambar Labari: 3482646    Ranar Watsawa : 2018/05/10

Bangaren kasa da kasa, Shalom Ainer wani malamin yahudawan sahyuniya a haramtacciyar kasar Isra'ila, ya bayyana cewa suna sayar da makamai a nahiyar Afirka.
Lambar Labari: 3482282    Ranar Watsawa : 2018/01/09

Bangaren kasa da kasa, haramtyacciyar kasar Isra'ila na ci gaba da mika wa gwamnatin Myanmar makamai domin ci gaba da kisan msuulmi da take yi.
Lambar Labari: 3481865    Ranar Watsawa : 2017/09/04