iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wata gasar karatu da hardar kur’ani domin tunawa da zagayowar ranakun juyin Islama inda Fahim Akbar da Gholam Sakhi Jafari suka zo na daya.
Lambar Labari: 3481187    Ranar Watsawa : 2017/01/31

Bangaren kasa da kasa, an fara gudana r da wani zaman taro na karawa juna sani kan addinin muslunci a jami'ar Haidelburg da ke kasar Jamus.
Lambar Labari: 3480932    Ranar Watsawa : 2016/11/12

Bangaren kasa da kasa, wasu masu tsananin adawa da musulunci a kasar Jamus sun kai farmaki kan wani masallaci a garin Ham na kasar.
Lambar Labari: 3480830    Ranar Watsawa : 2016/10/06

Bangaren kasa da kasa, Yahudawan Sahyuniya na ci gaba da aiwatar da sabon shirinsu na kawar da masallacin Quds baki daya cikin taswirar birnin.
Lambar Labari: 3480732    Ranar Watsawa : 2016/08/21

Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugabar gwamnatin kasar Jamus ya bukaci kasar Saudiyya da ta daina daukar nauyin cibiyoyi masu yada tsatsauran ra’ayi.
Lambar Labari: 3460938    Ranar Watsawa : 2015/12/07

Bangaren kasa da kasa, wata cibiya a kasar jamus ta bayar da wani bayani da ke nuni da cewa yan salafiyya suna ta hankoron jawo hankulan musulmi daga cikin masu gudun hijira a turai.
Lambar Labari: 3366974    Ranar Watsawa : 2015/09/24

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin wahabiyawa masu dauke da mmmunar akidar nan ta kafirta musulmi sun fara farautar wasu daga cikin musulmi masu gudun hijira a Jamus.
Lambar Labari: 3365560    Ranar Watsawa : 2015/09/20

Bangaren kasa da kasa, Jamus ta yi kakkausar suka dangane da gina sabbin matsgunnai yahudawa yan kaka gida da haramtacciyar kasar Isra’ila take yi a cikin yankunan gabar yamma da kogin Jordan.
Lambar Labari: 3337038    Ranar Watsawa : 2015/07/30

Bangaren kasa da kasa, Bayan taron da masu kiyayya da muslunci suka yi su kamar 200 fiye da Jamusawa 2000 ne suka yi jerin gwano a birnin Frankfort, domin nuna adawarsu ga kungiyar nan mai kiyayya da musulmi ta PEGIDA.
Lambar Labari: 3317965    Ranar Watsawa : 2015/06/23

Bangaren kasa da kasa, an bude wata sabuwar cibiya ta masu gwagwarmaya da zaluncin mahukuntan kasar Bahrain mazauna kasar Jamus domin gudanar da harkokinsu a kasar.
Lambar Labari: 3312688    Ranar Watsawa : 2015/06/09

Bangaren kasa da kasa, jami’an ‘yan sanda a kasar Jamus sun sanar da kame gungun wasu mutane da ke shirin kai hare-hare kan masallatai da otel na musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3277830    Ranar Watsawa : 2015/05/09

Bangaren kasa da kasa, babbar kotun kolin kasar Jamus ta janye dokar shekaru 12 da ke hana malamai mata musulmi saka hijabi a makarantun kasar
Lambar Labari: 2984084    Ranar Watsawa : 2015/03/14

Bangaren kasa da kasa, ministan harkokin wajen kasar Jamus Frank Valter ya sanar da wata doka da ke hana yada zanen batunci ga manzon addinin muslunci a kasar.
Lambar Labari: 2764390    Ranar Watsawa : 2015/01/25

Bangaren kasa da kasa, ana samun ci gaba ta fuskar rashin kulawa da masu kyamar musulunci a Jamus ta yadda a yanzu ba a kulawa da su sosai kuma abin da suke yana rasa tasiri.
Lambar Labari: 2742220    Ranar Watsawa : 2015/01/21

Bangaren kasa da kasa, dubban mutane sun gudanar da wata gagarumar zanga-zanga a kasar Jamus domin nuna rashin amincewarsu da matakin da wasu ke dauka na nuna kiyayya ga musulmi a kasar.
Lambar Labari: 2697505    Ranar Watsawa : 2015/01/11

Bnagaren kasa da kasa, wasu daga cikin ‘yan majalisar dokokin kasar Jamus daga jam’iyyar Green Party sun gaegadin cewa idan ba adauki mataki ba dangane da kara yaduwar musulmi a kasar nan da wani lokaci mai zuwa musulmi zasu mamaye ta.
Lambar Labari: 2632833    Ranar Watsawa : 2014/12/26

Bangaren kasa da kasa, wata kungiya ta wasu mautane masu tsatsauran ra’ayin kiyayya da muslunci ta bayyana a kasar Jamus lamarin da ake kallonsa a matsayin wani abu mai matukar hadari ga makomar siyasar kasar.
Lambar Labari: 2620175    Ranar Watsawa : 2014/12/16

Bangaren kasa da kasa, kimanin kasha 44 na mutanen kasar suna kallaon addinin musulunci a matsayin wani bangare na al’ummarsu sabanin abin da masu kiyayya da musulunci a kasar suke nuna wa duniya.
Lambar Labari: 1438797    Ranar Watsawa : 2014/08/12