Tehran (IQNA) Benny Gantz, ministan tsaron Isra'ila, da zaran Isra'ilawa suka bayyana matsayarsu kan yarjejeniyar tantance iyakokin teku da Lebanon, saboda fargabar barazanar da kungiyar Hizbullah ke yi na kara kai hare-haren soji, ya bukaci sojojinsa da su shirya kan iyakar kasar da Lebanon.
Lambar Labari: 3487971 Ranar Watsawa : 2022/10/07
Tehran (IQNA) Sayyid Safi al-Din ya bayyana cewa: Wadanda suka ki amincewa da tayin kasar Iran na samar da wutar lantarki ga kasar Lebanon saboda tsoron Amurka, to su sani cewa ba su da wani matsayi a wurin Amurka kuma ita ba za ta taimaka musu ba.
Lambar Labari: 3487096 Ranar Watsawa : 2022/03/27
Tehran (IQNA) A cikin rahotonta na shekara, cibiyar nazarin harkokin tsaron cikin gida ta Isra’ila ta yi ishara da matsayi da tasiri na kungiyar Hizbullah a Labanon inda ta bayyana cewa Hizbullah za ta ci gaba da rike wannan matsayi.
Lambar Labari: 3486870 Ranar Watsawa : 2022/01/26
Tehran (IQNA) Hizbullah ta yi fatan cewa tarukan tunawa da haihuwar Annabi Isa (AS) za su karfafa hadin kai a tsakanin al’umma musamman ma dai mabiya addinai da aka saukar daga sama.
Lambar Labari: 3486737 Ranar Watsawa : 2021/12/27
Tehran (IQNA) Sayyid Safiyuddin shugaban mjalisar zartarwa ta kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, babban sirrin karfi da nasarorin kungiyar shi ne dogaro da Allah.
Lambar Labari: 3486652 Ranar Watsawa : 2021/12/06
Tehran (IQNA) Gwamnatin Australia, ta sanya gabadayan kungiyar Hezbollah ta kasar Lebanon a jerin kungiyoyin da take kallo a matsayin na ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3486599 Ranar Watsawa : 2021/11/24
Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Lebanon ta ce Saudiyya ta bukaci abin da ba zai taba yiwuwa ba kan batun Hizbullah
Lambar Labari: 3486508 Ranar Watsawa : 2021/11/03
Tehran (IQNA) Hizbullah ta yi kakkausar suka kan matakin da Saudiyya ta dauka na sanya gidauniyar Al-Qard al-Hassan a cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda.
Lambar Labari: 3486489 Ranar Watsawa : 2021/10/29
Tehran (IQNA) an gudanar da zaman taron Maulidin Manzon Allah (SAW) a birnin Beirut na Lebanon.
Lambar Labari: 3486465 Ranar Watsawa : 2021/10/23
Tehran (IQNA) shugaban kwamitin zartarwa na kungiyar Hizbullah Sayyid safiyuddin ya bayyana cewa, Amurka tana kan hanyar gushewa a gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3486387 Ranar Watsawa : 2021/10/04
Tehran (IQNA) mutanen Lebanon na jiran isowar katafaren jirgin ruwan Iran daukle da makamaashi domin taimaka kasar.
Lambar Labari: 3486268 Ranar Watsawa : 2021/09/04
Teharan (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa wargaza kasar Lebanon da syria na daga cikin dalilan kirkiro Daesh.
Lambar Labari: 3486248 Ranar Watsawa : 2021/08/28
Tehran (IQNA) Кungiyoyin gwagwarmayar a Iraƙi sun sanar da aniyarsu ta kasancewa tare da ƙungiyar Hizbullah ta ƙasar Labanon.
Lambar Labari: 3486181 Ranar Watsawa : 2021/08/08
Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta sanar da cewa ta mayar da martani da makaman roka a kan sansanonin sojin Isra'ila da ke kusa da iyaka da kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3486174 Ranar Watsawa : 2021/08/06
Tehran (IQNA) kungiyar Hizbullah ta mayar da kakkusar martani dangane da hare-haren da Isra’ila take kaddamarwa kan kasar Syria.
Lambar Labari: 3486132 Ranar Watsawa : 2021/07/23
Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta bayyana harin da Amurka ta kai kan sansanonin dakarun Hashd Al-shaabi a daren jiya da cewa, yunkuri ne na neman raunana Iraki da Syria.
Lambar Labari: 3486058 Ranar Watsawa : 2021/06/28
Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar Hamas ya ce suna da kyakkyawar alaka da kasar Iran da kuma kungiyar Hizbullah
Lambar Labari: 3486046 Ranar Watsawa : 2021/06/24
Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin musulunci na Iran da kuma babban sakataren kungiyar Hizbullah ta Lebanon na daga cikin musulmi mafi tasiri a 2020.
Lambar Labari: 3485781 Ranar Watsawa : 2021/04/04
Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbollah, a kasar Lebanon, ta shigar da wata kara a wannan Juma’ar, kan zargin da aka yi mata na hannu a fashewar data auku a tashar ruwan Beirut.
Lambar Labari: 3485428 Ranar Watsawa : 2020/12/04
Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta yi Allah wadai da sake buga zanen batanci ga Manzon Allah (s.a.w.a) da aka yi a ƙasar Faransa.
Lambar Labari: 3485312 Ranar Watsawa : 2020/10/27