IQNA - Kasar Italiya ta mika wani mutum da ake zargi da kashe wani mai ibada a wani masallaci a kudancin Faransa.
Lambar Labari: 3493232 Ranar Watsawa : 2025/05/10
A bisa wani hukunci da wata kotu a kasar Morocco ta yanke, an umarci wata makarantar Faransa da ke kasar Morocco wadda ta haramta wa wata daliba karatu saboda saka hijabi, da ta mayar da wannan dalib acikin gaggawa.
Lambar Labari: 3491407 Ranar Watsawa : 2024/06/25
IQNA - Karim Benzema dan kwallon Faransa ne ya shigar da kara kan ministan harkokin cikin gida na Faransa wanda ya zarge shi da alaka da kungiyar 'yan uwa musulmi.
Lambar Labari: 3490501 Ranar Watsawa : 2024/01/19
Cikakkun goyon bayan da kungiyar hadin kan kasashen Larabawa ta yi kan korafin da kasar Afirka ta Kudu ta kai kan Isra’ila a kotu n kasa da kasa da ke birnin Hague, da gargadin hukumar lafiya ta duniya game da tabarbarewar al’amura a Gaza, da sakon Hamas ga kotu n kasa da kasa da ke birnin Hague, da kuma harin da ‘yan sahayoniya suka kai wa Jenin a yammacin gabar kogin Jordan. daga cikin sabbin labaran da suka shafi al'amuran Falasdinu.
Lambar Labari: 3490460 Ranar Watsawa : 2024/01/11
Tehran (IQNA) An nada wata mace 'yar Morocco a matsayin alkaliya ta da lullibi a kotu nan Italiya.
Lambar Labari: 3488517 Ranar Watsawa : 2023/01/17
Tehran (IQNA) Wata kotu a birnin Bayonne na kasar Faransa ta ci tarar mai wani gidan cin abinci a wannan birni Yuro 600 saboda ya hana wata mata musulma shiga wannan wuri.
Lambar Labari: 3488267 Ranar Watsawa : 2022/12/02
Tehran (IQNA) kotu a kasar Amurka ta daure matar da ta kai hari a masallaci a jihar Minnessota shekaru 53 a gidan kaso.
Lambar Labari: 3486308 Ranar Watsawa : 2021/09/14
Tehran (IQNA) A cikin bayanin Harkar musulinci a Najeriya ta bayyana hukuncin sakin Sheikh El-Zakzaky da mai dakinsa a matsayin babbar nasara.
Lambar Labari: 3486150 Ranar Watsawa : 2021/07/29
Tehran (IQNA) Kungiyar lauyoyin Iraki ta sanar da cewa za ta shigar da kara kan jaridar Saudiyya da ci zarafin babban malamin addini Ayatollah Sistani.
Lambar Labari: 3484955 Ranar Watsawa : 2020/07/05
Kotun kaduna ta sake dage sauraren shari'ar sheikh Ibrahim zakzaky da mai dakinsa malama Zinat.
Lambar Labari: 3484553 Ranar Watsawa : 2020/02/24
Tehran – (IQNA) babbar kotu n koli da ke Kaduna najeriya ta saki ‘yan uwa musulmi 91 da ake tsare da su tsawon fiye da shekaru hudu.
Lambar Labari: 3484549 Ranar Watsawa : 2020/02/22
An yi wani taro kan cikar shekaru hudu domin bitar batun kame sheikh Zakzaky da ya cika shekaru hudu a tsare.
Lambar Labari: 3484301 Ranar Watsawa : 2019/12/08
Bangaren kasa da kasa, bisa umarnin kotu an mayar da sheikh Zakzaky zuwa gidan kason Kaduna.
Lambar Labari: 3484295 Ranar Watsawa : 2019/12/06
Bangaren kasa da kasa, kotu n tarayya a Najeriya ta bayar da umarni ga mahukuntan kasar kan sakin sheikh Ibrahim Zakzaky.
Lambar Labari: 3480994 Ranar Watsawa : 2016/12/02
Bangaren kasa da kasa, wata kotu a kasar Amurka ta yanke hukuncin daurin shekara guda a gidan kaso da kuma daurin talala na watanni biyu.
Lambar Labari: 3480865 Ranar Watsawa : 2016/10/19
Bangaren kasa da kasa, Wata babbar Kotu a Kasar Faransa ta dakatar da haramcin sanya kayan nunkaya da ke rufe jiki ruf wato Burkini da wasu biranen kasar suka yi.
Lambar Labari: 3480749 Ranar Watsawa : 2016/08/27