IQNA

15:40 - December 06, 2019
Lambar Labari: 3484295
Bangaren kasa da kasa, bisa umarnin kotu an mayar da sheikh Zakzaky zuwa gidan kason Kaduna.

Kamfanin dillancin labaran IQNA, kotun da ta ke shari’ar Jagoran Harkar Musulunci ta Nijeriya, Sheikh Ibrahim Zakaky a birnin Kaduna da ke Arewacin Najeriya, ta yanke hukuncin a kai sh tare da mai dakinsa Malama Zinatu zuwa gidan kurkuku maimakon hannun jami’an tsaro na DSS.

Tare da cewa shehun Malamin yana fama da rashin lafiya, duk da haka bata nuna damuwa akan hakan ba.

Bugu da kari kotun ta tsaida ranar 6 ga watan Febrairu na shekarar 2020 mai zuwa a matsayin lokacin sake zama domin ci gaba da shari’ar.

 

3861983

https://iqna.ir/fa/news/3861983

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: