iqna

IQNA

Alkahira (IQNA) A cikin wata sanarwa da ta fitar, babbar cibiyar musulunci ta Al-Azhar da ke Masar ta yaba da matakin da shugaba Vladimir Putin na Rasha ya dauka na mutunta kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3489397    Ranar Watsawa : 2023/06/30

Tehran (IQNA) firayi ministan kasar Pakistan ya jinjina wa shugaban kasar Rasha kan kare matsayin ma'aiki (SAW) da ya yi.
Lambar Labari: 3486732    Ranar Watsawa : 2021/12/26

Tehran (IQNA) Shugaba Putin ya ce a cikin shekarun da Amurka ta kwashe tana mamaye da Afghanistan ba haifarwa kasar da wani alhairi ba.
Lambar Labari: 3486263    Ranar Watsawa : 2021/09/02

Jagora Yayin Ganawa Da Shugaban Rasha:
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin muslunci a okacin da yake gaanawa da shugaban Rasha Vladimir Putin da ya iso kasar Iran a jiya, ya bayyana cewa bangarorin biyu na Iran da Rasha sun tabbatar da cewa za su iya cimma nasara ta hanyar yin aiki tare kamar yadda suka yi a Syria.
Lambar Labari: 3482058    Ranar Watsawa : 2017/11/02