kamfanin dillancin labaran iqna - Shafi 108

IQNA

Bangaren kasa da kasa, reshen jamiar Azhara kasar Indonesia ya shirya zaman taro na kara wa juna sani kan muhimamn hanyoyin bunkasa ci gaban addinin muslunci.
Lambar Labari: 3482126    Ranar Watsawa : 2017/11/22

Bangaren kasa da kasa, Abdulrahman Mahdi Khalil wani karamin yaro ne makaho wanda ya lashe babbar gasar hardar kur'ani ta kasa baki daya a Masar.
Lambar Labari: 3482124    Ranar Watsawa : 2017/11/22

Bangaren kasa da kasa, wata kididdiga ta yi nuni da cewa kyamar da ake nuna wa musulmi a kasa Amurka ta karu fiye da kashi dari cikin dari.
Lambar Labari: 3482123    Ranar Watsawa : 2017/11/21

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin palastinawa sun hadu a birnin Alkahira na kasar Masar domin ci gaba da tattaunawar sulhu a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3482122    Ranar Watsawa : 2017/11/21

Bangaren kasa da kasa, 'Yan sanda a jihar Adamawa dake arewa maso gabashin Najeriya sun ce a kalla mutum hamsin ne suka gamu da ajalinsu a wani harin kunar bakin wake da aka kai a garin Mubi.
Lambar Labari: 3482121    Ranar Watsawa : 2017/11/21

Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana murkushe 'yan ta'addan wahabiya na Daesh a Bukamal a matsayin kawo arshen daularsu yanzu sai dai 'ya'yan kungiyar.
Lambar Labari: 3482120    Ranar Watsawa : 2017/11/20

Bnagaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro karo na biyu kan masana na kasashen Iran da Senegal wato Allamah Tabataba'i da sheikh Malik Se.
Lambar Labari: 3482119    Ranar Watsawa : 2017/11/20

Bangaren kasa da kasa, daruruwan yahudawan sahyuniya ne suka kai farmaki kan makabartar annabi Yunus (AS) a kusa da garin Alkhalil kudancin kogin Jordan.
Lambar Labari: 3482118    Ranar Watsawa : 2017/11/20

Bagaren kasa da kasa, a yayin da ya isa yankunan da girgiza kasa ta shafa a cikin lardin Kerman a yau, jagoran juyin juya halin musuunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya jaddada kira ga jami’an gwamnati da su kara maida himma wajen ci gaba da tamaka ma wadanda lamarn ya shafa.
Lambar Labari: 3482117    Ranar Watsawa : 2017/11/20

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Imam Ali (AS) da ke birnin Stockholm na kasar Sweden ta shiry wani taimako domin al’ummar da girgizar kasa ta shafa a yankin Kermanshah.
Lambar Labari: 3482116    Ranar Watsawa : 2017/11/19

Bangaren kasa da kasa, Marwa Mahmud Abdulhadi Ubaid wata karamar yarinya ce da ta hardace kur’ani mai tsarkia masar wadda sakacin likita ya jawo mata rasuwa.
Lambar Labari: 3482115    Ranar Watsawa : 2017/11/19

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron juyayin zagayowar okacin shahadr Imam Ridha (AS) a birnin Stockholm na kasar Sweden a daren jiya.
Lambar Labari: 3482114    Ranar Watsawa : 2017/11/19

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin musulmin birnin Las Cruces na Amurka sun kirkiro da wani shirin wayar da kan mutane kan muslunci.
Lambar Labari: 3482113    Ranar Watsawa : 2017/11/18

Bangaren kasa da kasa, kungiyar makarantar kur'ani ta Basara a Iraki ta bayyana cewa daya daga cikin makarantan kur'ani na Masar ya halarci taron kur'ani a birnin.
Lambar Labari: 3482112    Ranar Watsawa : 2017/11/18

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron karaun kur'ani mai tsarki a lardin Ziqar na kasar Iraki tare da halartar fitattun makaranta kur'ani na kasar.
Lambar Labari: 3482111    Ranar Watsawa : 2017/11/18

Bangaren kasa da kasa, Kwamiti na uku a babban zauren MDD ya fitar da wani sabon kuduri wanda ya yi Allah wadai da gwamnatin kasar Myanmar kan yadda take azzabtar da musulman kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3482110    Ranar Watsawa : 2017/11/17

Bangaren kasa da kasa, shirin gudanar da wasu ayyuka na inganta ayyukan masallatan Morocoo a kasar Holland.
Lambar Labari: 3482109    Ranar Watsawa : 2017/11/17

Ayatollah Imami Kashani A Yayin Hudubar Juma’a:
Bangaren kasa da kasa, wanda ya jagoranci sallar Juma’a ayau a birnin Teran ya bayyana cewa makiya musulmi da ma al’ummomin yanin gabas ta tsakiya suna da wan shirin da suke son aiwatarwa a lokacin nan.
Lambar Labari: 3482108    Ranar Watsawa : 2017/11/17

Bangaren kasa da kasa, cibiyar raya al’adun musulunci Akausar za ta shirya taron tunawa da wafatin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3482107    Ranar Watsawa : 2017/11/16

Bangaren kasa da kasa, gwamnan Najaf ya bayyana cewa sun dauki dukkanin matakan da suka dace domin gudanar da tarukan zagayowar lokacin wafatin manzon Allah (ASW) a birnin.
Lambar Labari: 3482106    Ranar Watsawa : 2017/11/16