Bangaren kasa da kasa, wasu muane masu kyamar musulmi sun jefa kan aladea kan wani masallaci a garin Frankfort da nufin keta alfamr wurin.
Lambar Labari: 3482040 Ranar Watsawa : 2017/10/26
Bangaren kasa da kasa, Muhammad bin Salman dan gidan sarkin masarautar Al Saud ya yi alkawalin kawo karshen tsatsauran ra'ayi a kasar.
Lambar Labari: 3482039 Ranar Watsawa : 2017/10/26
Jagora:
Bangaren kasa da kasa, jagoran juyin juya halin muslunci ya bayyana yunkurin da wasu bangarori ke yin a neman saka makaman Iran a cikin abin da za a tattauana kansu da cewa lamari ne da ba zai yiwu ba.
Lambar Labari: 3482038 Ranar Watsawa : 2017/10/26
Bangaren kasa da kasa, an tattauna kan hanyoyin da ya kamata a bi domin taimaka ma kananan yara masu sha'awar karaun kur'ani a Senegal.
Lambar Labari: 3482037 Ranar Watsawa : 2017/10/25
Bangaren kasa da kasa, jami'an yan sanda a birnin Karbala mai alfarma sun sanar da cewa, ya zuwa kungiyoyi da cibiyoyi masu gudanar da ayyukan bada agaji tallafi dubu 7 ne a ka yi rijistarsu.
Lambar Labari: 3482036 Ranar Watsawa : 2017/10/25
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ali Juma'a tsohon mai bayar da fatawa a kasar Masar ya bayyana cewa, abu na gaba da ya rage wa Daesh shi ne shakku kan kur'ani.
Lambar Labari: 3482035 Ranar Watsawa : 2017/10/25
Bangaren kasa da kasa, an bude baje kolin fasahar rubutun muslnci a kasar Masar mai taken addinin muslunci addinin zaman lafiya da sulhu.
Lambar Labari: 3482034 Ranar Watsawa : 2017/10/24
Bangaren kasa da kasa, mabiya addinai na kiristanci da muslunci da kuma yahudawa sun gudanar da wani tattaki na bai daya a California domin samar da fahimtar juna.
Lambar Labari: 3482033 Ranar Watsawa : 2017/10/24
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da zama taron taimaka ma al'ummar Palastine mai take dukkaninmu zuwa Quds a birnin Idstanbul na kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3482032 Ranar Watsawa : 2017/10/24
Bangaren kasa da kasa, Bushara Rai jagoran kiristocin Marunia a Lebanon ya bayyana cewa, addinin muslunci ba shi da wata alaka da ‘yan ta’adda ko ayukan ta’addanci.
Lambar Labari: 3482031 Ranar Watsawa : 2017/10/23
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani ta duniya a kasar Qatar mai taken Tijan Nur.
Lambar Labari: 3482030 Ranar Watsawa : 2017/10/23
Bangaren kasa da kasa, Sharif Sayyid Mustafa matashi ne dan kasar Masar wanda Allah ya yi masa baiwa ta saurin fahimta da hardacewa, wanda ya hardae kur'ani cikin watanni uku.
Lambar Labari: 3482029 Ranar Watsawa : 2017/10/23
Bangaren kasa da kasa, musulmi mata na kasar Scotland sun tattara taimako domin aikewa ga musulmin Rohinguya da e gdun hijira.
Lambar Labari: 3482028 Ranar Watsawa : 2017/10/22
Bangaren kasa da kasa, cibiyar msuulmin birnin Omaha na kasar Amurka ta shirya wani zama da ya kunshi alkalai da lauyoyi da kuma jami’an tsaro domin bayyana matsalolinsu.
Lambar Labari: 3482027 Ranar Watsawa : 2017/10/22
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar muslunci a Masar ta Azhar tare da kungiyar hadin kan kasashen msusulmi sun yi tir da Allah wadai da kisan musulmi da ake a jamhuiya Afirka ta tsakiya.
Lambar Labari: 3482026 Ranar Watsawa : 2017/10/22
Bangaren kasa da kasa, Rashid Ganushi shugaban kungiyar Nahda a kasar Tunisia ya bayyana cewa jihadi ba shi da ma'ana idan ya zama manufarsa shi ne tilasta mutane su shiga musulunci.
Lambar Labari: 3482025 Ranar Watsawa : 2017/10/21
Bangaren kasa da kasa, wata cibiyar kiristanci a yankin Lacras a kasar Amurka ta gayyaci wasu daga cikin musulmin yankin domin yin bayani kan muslunci.
Lambar Labari: 3482022 Ranar Watsawa : 2017/10/21
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da ayyukan fadada cibiyoyin muslunci a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3482021 Ranar Watsawa : 2017/10/21
Bangaren kasa da kasa, gungun wasu masu adawa da addinin musulunci a kasar Sweden sun kaddamar da wani kamfe domin ganin sun kawo cikas ga wani shirin gina masallaci.
Lambar Labari: 3482019 Ranar Watsawa : 2017/10/20
Bangaren kasa da kasa, wata yar sanda musulma a kasar Holland na fuskantar matsala sakamakon saka lullubi a kanta a lokacin aiki a kan haka ta kai kara.
Lambar Labari: 3482018 Ranar Watsawa : 2017/10/20