Bangaren kasa da kasa, jami’an tsaron kasar Iraki sun samu nasarar cafke wasu ‘yan ta’adda a lokacin da suke shirin kai kan wasu masu tafiya ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3482083 Ranar Watsawa : 2017/11/09
Bangaren kasa da kasa, masana da dama daga kasashen duniya ne suka shiga cikin miliyoyin masu tattakin ziyarar arbaeen na Imam Hussain (AS) a Karbala.
Lambar Labari: 3482082 Ranar Watsawa : 2017/11/09
Jagoran Juyi A Taron Dalibai Masu Makoki:
Bangaren siyasa, a yayin gudanar da taron juyayin arbaeen na Imam Hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA) jagoran juyin juhalin musuluci ya kasance a cikin mahalarta.
Lambar Labari: 3482081 Ranar Watsawa : 2017/11/09
Bgangaren kasa da kasa, sakamakon harbe-harben binga da aka yia cikin majami’ar kiristoci musulmin birnin Denver na jahar Colarado sun nuna alhininsu.
Lambar Labari: 3482080 Ranar Watsawa : 2017/11/08
Bangaren kasa da kasa, wata dalibar jami’a mai karatun digirin digirgir a kasar Senela mai suna Suad Lee ta rubuta wata makala mai taken Arbaeen a jarida direct info.
Lambar Labari: 3482079 Ranar Watsawa : 2017/11/08
Shugaba Rohani:
Bangaen kasa da kasa, shugaba kasar Iran Hassan Rauhani ya bayyana taron miliyoyin al'ummar musulmi a taron arbaeen da cewa sako ne ga masu shiryawa al'ummar yanking abas ta tsakiya makirci.
Lambar Labari: 3482078 Ranar Watsawa : 2017/11/08
Bangaren kasa da kasa, Majalisar dinkin duniya ta damuwarta kan yadda haramtacciyar kasar Isra'ila take kame kananan yara Palastinawa tare da tsare su.
Lambar Labari: 3482077 Ranar Watsawa : 2017/11/07
Bangaren kasa da kasa, cibiyar kula da bincike da kuma nazari kan addinin muslunci ta (BRAIS) da kuma cibiyar bincike mai zaman kanta (BRISMES, BRISMES) za su shirya taro.
Lambar Labari: 3482076 Ranar Watsawa : 2017/11/07
Bangaren kasa da kasa, jami'an tsaron kasar Iraki sun samu nasarar halaka 'yan ta'adda da suke yunkurin kai harin kunar bakin wake kan masu ziyarar arbaeen a Iraki.
Lambar Labari: 3482075 Ranar Watsawa : 2017/11/07
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani taro gami da baje koli mai taken mu saka hijabi rana daya a garin Marywood da ke cikin jahar Pennsylvania.
Lambar Labari: 3482074 Ranar Watsawa : 2017/11/06
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da taron baje kolin kwafin kur'anai mafi jimawa a birnin Sharjah.
Lambar Labari: 3482073 Ranar Watsawa : 2017/11/06
Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Hizbullah ya bayyana murabus din Saad Hariri da cewa shifta ce ta Saudiyya wadda bai isa ya tsallake ta ba.
Lambar Labari: 3482072 Ranar Watsawa : 2017/11/06
Bangaren kasa da kasa, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana tuhumce-tuhumcen gwamnatin Saudiyya a kan Iran da cewa ba su da tushe balantana makama.
Lambar Labari: 3482071 Ranar Watsawa : 2017/11/06
Bangaren kasa da kasa, Ibrahim Karagol fitaccen dan jarida na kasa da kasa, ya bayyana murabus din da Hariri ya yi a matsayin aikin Amurka da Isr'aila.
Lambar Labari: 3482069 Ranar Watsawa : 2017/11/05
Bangaren kasa da kasa, littafin mace da muslucni na Asma Murabit wata likita kuma marubuciya 'yar kasar Morocco ya lashe gasar Atlas.
Lambar Labari: 3482068 Ranar Watsawa : 2017/11/05
Bangaren kasa da kasa, Aifar Auner wata mata ce 'yar kasar Turkiya wadda ta koyi karatun kur'ani mai tsarki a cikin mako guda.
Lambar Labari: 3482067 Ranar Watsawa : 2017/11/05
Bangaren kasa da kasa, tun bayan kai harin birnin New York a daren Talata da ta gabata Trump yake ta kokarin yin amfani da wannan damar domin cutar da musulmi.
Lambar Labari: 3482066 Ranar Watsawa : 2017/11/04
Bangaren kasa da kasa, Hisham Sunusi mamba a kwamitin kula da harkokin sadarwa na kasar Tunisia ya bayyana cewa an rufe tashar radiyon kur'ani ta kasar.
Lambar Labari: 3482065 Ranar Watsawa : 2017/11/04
Bangaren kasa da kasa, Bangaren da ke kula da harkokin tarukan arbaeen na Imam Hussain (AS) ya sanar da cewa, cibiyoyi fiye da 10,000 ne suka yi rijistar sunayensu domin hidima a lokacin wadannan taruka.
Lambar Labari: 3482064 Ranar Watsawa : 2017/11/04
Bangaren kasa da kasa, an kafa wasu wurare na musamman a kan hanyoyin isa birnin karala na karatun kur’ani mai tsarki daga a kan hanyoyin Najaf da Babul.
Lambar Labari: 3482063 Ranar Watsawa : 2017/11/03