iqna

IQNA

Bayan idar da sallar juma'a
IQNA - A yau ne bayan sallar Juma'a aka gudanar da wani tattaki na murnar nasarar gwagwarmaya da al'ummar Gaza a lokaci guda a birnin Tehran da kuma fadin kasar.
Lambar Labari: 3492578    Ranar Watsawa : 2025/01/17

IQNA - Ayatullah Isa Qassem, fitaccen malamin addinin nan na Bahrain ya bayyana ci gaba da hana sallar Juma'a a matsayin yakin mako-mako saboda Netanyahu da sahyoniyar datti.
Lambar Labari: 3492222    Ranar Watsawa : 2024/11/17

A mako na 10 a jere;
Rabat (IQNA) A mako na 10 a jere magoya bayan Falasdinawa sun taru a gaban wasu masallatai na kasar Morocco domin yin Allah wadai da laifukan da yahudawan sahyuniya suka aikata a Gaza.
Lambar Labari: 3490324    Ranar Watsawa : 2023/12/17

Quds (IQNA) Falasdinawa masu ibada sun gudanar da sallar asuba da juma'a a titunan birnin Kudus bayan da yahudawan sahyuniya suka hana su shiga masallacin Al-Aqsa a mako na shida a jere.
Lambar Labari: 3490160    Ranar Watsawa : 2023/11/17

A karkashin tsauraran matakan tsaron yahudawan sahyoniya;
Quds (IQNA) A yau dubban Falasdinawa ne suka gudanar da sallar Juma'a a masallacin Al-Aqsa mai alfarma a cikin tsauraran matakan tsaro na sojojin gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3489661    Ranar Watsawa : 2023/08/18

Al'ummar kasar Bahrain a yau 9 ga watan Yuni, duk da tsauraran matakan tsaron da sojojin Al-Khalifa suka dauka, sun gudanar da sallar Juma'a a masallacin Imam Sadik (AS) da ke yankin Al-Draz a yammacin birnin Manama, tare da rera taken mutuwa  ga Isra'ila.
Lambar Labari: 3489281    Ranar Watsawa : 2023/06/09

Tehran (IQNA) Dubban Falasdinawa daga ko'ina cikin yankunan da aka mamaye ne suka je masallacin Al-Aqsa a yau domin gabatar da sallar Juma'a.
Lambar Labari: 3488602    Ranar Watsawa : 2023/02/03

Tehran (IQNA) Bayanai daga Afganistan na cewa mutane kimanin 33 ne suka rasa rayukansu kana wasu 43 suka jikkata a wani harin bam da aka kai kan wani masallacin sufaye a arewacin kasar a daidai lokacin da ake sallar Juma’a.
Lambar Labari: 3487205    Ranar Watsawa : 2022/04/23

Tehran (IQNA) daruruwan jami’an ‘yan sanadan gamnatin yahudawan Isra’ila sun hana musulmi gudanar da sallar Juma’a a cikin masalacin Quds.
Lambar Labari: 3485383    Ranar Watsawa : 2020/11/20

Tehran (IQNA) fiye da masallata dubu 20 ne suka gudanar da sallar juma’a a yau a masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3485301    Ranar Watsawa : 2020/10/23

Limamamin Juma’a A Tehran:
Bangaren siyasa, Ayatollah Muwahhidi Keramani wanda ya jagoraci a sallar Juma’a a Tehran ya bayyana cewa, kawar da daular wahabiyawa ta Daesh a Siriya da Iraki ya tabatar da karfin muslunci ne da kuma ran gami da Hizbullah, wadanda suka bayar da gagarumar gudunmawa.
Lambar Labari: 3482155    Ranar Watsawa : 2017/12/01