iqna

IQNA

qudus
Bangaren kasa da kasa, An fara gudanar da wani babban taron baje koli kan birnin Quds a birnin Istanbul na kasar Turkiya.
Lambar Labari: 3483200    Ranar Watsawa : 2018/12/09

Bangaren kasa da kasa, an bude babban taro na kasa da kasa mai taken taimakon Qudus a birnin Alkahira na kasar Masar wanda shugaban kasar Abdulfattah Sisi da cibiyar Azhar suke jagoranta, tare da halartar wakilan kasashe 86 na duniya.
Lambar Labari: 3482307    Ranar Watsawa : 2018/01/17

Bangaren kasa da kasa, A yayin da MDD ke shirin yin zama domin tattauna kudurin da Shugaban Amurka ya dauka na ayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin Isra'ila, wakiliyar Amurka a Majalisar ta yi kasashen Duniya barazana.
Lambar Labari: 3482223    Ranar Watsawa : 2017/12/21

Bangaren kasa da kasa, Sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun bude wuta kan wasu matasa biyu a yankin Zirin Gaza na Palasdinu lamarin da ya yi sanadiyyar shahadarsu.
Lambar Labari: 3482197    Ranar Watsawa : 2017/12/13

Bangaren kasa da kasa, babban malamin cibiyar Azhar ya mayar da martini a kan kudirin Trump dangane da birnin Quds.
Lambar Labari: 3482186    Ranar Watsawa : 2017/12/10

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana matakin da shugaban Amurka ya dauka kan mayar da birnin Quds fadar Isra’ila da cewa masmi ne na shiga wani yanayi.
Lambar Labari: 3482177    Ranar Watsawa : 2017/12/07

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya ja kunnen Amurka dangane da batun mayar da ofishin jakadancinta zuwa birnin Qudus yana mai cewa wajibi ne kasashen musulmi su hada kansu waje guda don tinkarar wannan lamari.
Lambar Labari: 3482176    Ranar Watsawa : 2017/12/07