iqna

IQNA

Hakki na daidaikun jama'a ko kuma a tafsirin Alkur'ani, "aiki nagari" ya hada da shigar kowane mutum cikin al'ummar da yake rayuwa a cikinta; Tsaftace muhalli, taimakon wasu, da shiga cikin muhimman al'amurran zamantakewa, al'adu da jama'a kamar gina makaranta da sauransu wasu misalan wannan aiki na adalci ne.
Lambar Labari: 3487699    Ranar Watsawa : 2022/08/16

Tehran (IQNA) Shugaban hedkwatar cibiyar Arbaeen Husaini (AS) ya sanar da cewa, an mika wa dakarun kare juyin juya halin Musulunci alhakin gudanar da aikin ziyarar Arbaeen daga waje nda ya ce: Ana sa ran masu ziyara 400,000 daga Iran za su shiga kasar Iraki a wannan shekara.
Lambar Labari: 3487496    Ranar Watsawa : 2022/07/02

Tehran (IQNA) A karon farko a duniyar Musulunci, ofishin buga kur'ani da hadisai na ma'aiki na kasar Kuwait ya fitar da kur'ani mai girma guda goma.
Lambar Labari: 3487365    Ranar Watsawa : 2022/05/31

Tehran (IQNA) sojojin kasar Sudan sun hambarar da majalisar ministocin kasar a safiyar yau.
Lambar Labari: 3486473    Ranar Watsawa : 2021/10/25

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Qatar ta ware dalar Amurka miliyan 500 domin sake gina wuraren da Isra'ila ta rusa a yankin zirin Gaza.
Lambar Labari: 3485954    Ranar Watsawa : 2021/05/27

Tehran (IQNA) majalisar dokokin kasar Iraki ta gudanar da zaman taro na girmama manyan kwamandojin Hashd Al-sha’abi da Amurka ta yi wa kisan gilla.
Lambar Labari: 3485473    Ranar Watsawa : 2020/12/19

Bangaren kasa da kasa, kwamitin zakka a Najeriya yana samar da hanyoyi na ayyukan yi tsakanin matasa.
Lambar Labari: 3484218    Ranar Watsawa : 2019/11/03

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa kan bunkasa harkokin tattalin arziki na kasashen musulmi a Masar.
Lambar Labari: 3482624    Ranar Watsawa : 2018/05/02

Bangaren kur'ani, Haruna Mamadou Hassan daga jamhuriyar Nijar daya ne daga cikin wadanda suka halarci gasar kur'ani ta duniya ta daliban jami'a musulmi a birnin Mashhad na kasar Iran wanda kuma ya nuna kwazo matuka a gasar inda ya zo na biyu a bangaren harda.
Lambar Labari: 3482616    Ranar Watsawa : 2018/04/30

Bangaren kasa da kasa, kasar Masar za ta dauki bakuncin taro ma taken fada da tunanin tsatsauran ra’ayin addini a birnin Iskandariyya.
Lambar Labari: 3482222    Ranar Watsawa : 2017/12/21