iqna

IQNA

fatawa
IQNA – Wasu daga cikin kasashen Larabawa da na Musulunci sun sanar da cewa Talata 12 ga watan Maris ita ce ranar daya ga watan Ramadan, kuma ranar Litinin 11 ga watan Maris ne karshen watan Sha’aban.
Lambar Labari: 3490786    Ranar Watsawa : 2024/03/11

IQNA - watan Allah; A gobe ne za a fara Rajab al-Marjab, kuma domin mu kasance cikin Rajabion, muna iya daukar taimako daga ayyukan mustahabbi da Annabi da Imamai (a.s.) suka yi fatawa .
Lambar Labari: 3490464    Ranar Watsawa : 2024/01/12

Cibiyar fatawa ta kasa da kasa ta Al-Azhar ta jaddada a cikin rahotonta cewa, falalar aikin Hajji daidai yake da jihadi a tafarkin Ubangiji, kuma yin wannan aikin na Ubangiji yana haifar da gafarar zunubai.
Lambar Labari: 3489278    Ranar Watsawa : 2023/06/09

Tehran (IQNA) Cibiyar Al-Azhar ta kasar Masar ta warware cece-kuce a kan sanya hijabi tare da bayyana matsayinta a kansa.
Lambar Labari: 3488240    Ranar Watsawa : 2022/11/27

Tehran (IQNA) Fatawar wani shehin wahabiyawa dan kasar Kuwait game da rashin halaccin buga hotunan mata a shafukan sada zumunta ko da sun sanya hijabi ya zama cece-kuce a tsakanin ‘yan kasar Kuwaiti.
Lambar Labari: 3488099    Ranar Watsawa : 2022/10/31

Tehran (IQNA) kwamitin fatawa na kasar hadaddiyar daular larabawa ya bayar da fatawa r halascin yin amfani da rigakafin cutar corona.
Lambar Labari: 3485487    Ranar Watsawa : 2020/12/24

Tehran (IQNA) Malaman addini a kasar Bahrain sun yi allawadai da cin zarafin malaman addini a kasar Iraki da jiridar kasar Saudiyya ta yi.
Lambar Labari: 3484956    Ranar Watsawa : 2020/07/06

Tehran (IQNA) babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta sanar da cewa, yaduwar cutar corona ba zai hana daukar azumi ba.
Lambar Labari: 3484716    Ranar Watsawa : 2020/04/16

Tehran (IQNA) kwamitin manyan malaman addini a cibiyar Azhar ta kasar ya fitar da fatawa r da ta hana sallolin Jama’i da Juma’a.
Lambar Labari: 3484659    Ranar Watsawa : 2020/03/26

Bangaren kasa da kasa, mai bayar da fatawa na Masar ya ce addinin muslunci addini ne na zaman lafiya.
Lambar Labari: 3484250    Ranar Watsawa : 2019/11/17

Bangaren kasa da kasa, Majalisar malaman addinin muslunci a kasar Aljeriya ta mayar da martani kan fatawa r da babban malamin 'yan salafiyya na kasar ya bayar, da ke kafirta wani bangaren musulmi.
Lambar Labari: 3482497    Ranar Watsawa : 2018/03/21

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ali Juma'a tsohon mai bayar da fatawa a kasar Masar ya bayyana cewa, abu na gaba da ya rage wa Daesh shi ne shakku kan kur'ani.
Lambar Labari: 3482035    Ranar Watsawa : 2017/10/25

Mai Fatawa Na Sunna A Iraki:
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Mahdi Sumaida’i babban malamin sunna a Iraki ya bayyana cewa, malaman ahlu sunna na gaskiya ba su da wata alaka da ‘yan ta’adda.
Lambar Labari: 3480916    Ranar Watsawa : 2016/11/07

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar bayar da fatawa a kasar Masar ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da rufe masallatai guda biyar da mahukuntan Italia suka yi.
Lambar Labari: 3480882    Ranar Watsawa : 2016/10/24

Bangaren kasa da kasa, kungiyoyin Palastinawa sun mayar da martini kan fatawa r da babban mai fatawa na masarautar Al Saud ya fiar da ke kafirta al’ummar Iran.
Lambar Labari: 3480768    Ranar Watsawa : 2016/09/09