Bayan buɗe harshen Tajik
(IQNA) An bude shafin harshen Tajik na kamfanin dillancin labaran kur'ani na kasa da kasa (IKNA) a matsayin harshe na 22 na wannan kafar yada labarai a gaban Ayatollah Mohsen Qomi, mataimakin ofishin shugaban kasa na kasa da kasa.
Lambar Labari: 3489136 Ranar Watsawa : 2023/05/14
Bangaren kasa da kasa, za a gabatar da wani littafi da aka tajama a cikin harshen Farasanci a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482344 Ranar Watsawa : 2018/01/28