iqna

IQNA

siriya
Tehran (IQNA) A yau ne jirgin Saudiyya na farko dauke da kayan agaji don taimakawa mutanen da girgizar kasar Siriya ta shafa ya sauka a filin jirgin saman Aleppo.
Lambar Labari: 3488661    Ranar Watsawa : 2023/02/14

Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya da hukumar lafiya ta duniya da kuma hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya, yayin da suke nuna matukar damuwarsu kan halin da girgizar kasar ta shafa a kasar Syria ke ciki, sun jaddada bukatar gaggauta kai dauki ga wadanda girgizar kasar ta shafa.
Lambar Labari: 3488644    Ranar Watsawa : 2023/02/11

Al'ummar Siriya da Hadaddiyar Daular Larabawa sun gudanar da sallar jana'izar a ba sa a yau 21 ga watan Fabrairu, ga wadanda bala'in girgizar kasa ya rutsa da su a Turkiyya da Siriya.
Lambar Labari: 3488640    Ranar Watsawa : 2023/02/10

Daruruwan Falasdinawa ne suka gudanar da addu'o'i a jiya da yamma a masallacin Al-Aqsa domin jin dadin rayukan wadanda girgizar kasa ta shafa a Turkiyya da Siriya.
Lambar Labari: 3488622    Ranar Watsawa : 2023/02/07

Mataimakin shugaban majalisar malaman kasar Sham:
Tehran (IQNA) Mataimakin shugaban majalisar malaman kasar Sham ya bayyana cewa: Taron hadin kan kasa da kasa wata dama ce ta zinari ga haduwar musulmi, tare da yin tunani tare a kan matsalolin da kasashen musulmi suke fuskanta, da warware matsalolin da suke fuskanta a fagen rarrabuwar kawuna da cudanya tsakanin musulmi.
Lambar Labari: 3488001    Ranar Watsawa : 2022/10/13

Bangaren kasa da kasa, Dakarun tsaron sararin samaniyar kasar Siriya sun kakkabo jirgin yakin haramtacciyar kasar Isra'ila samfarin F-16 a wannan Asabar.
Lambar Labari: 3482383    Ranar Watsawa : 2018/02/10