IQNA

Gudanar da addu'o'i a Masallacin Al-Aqsa ga wadanda girgizar kasa ta shafa a Turkiyya da Siriya

23:25 - February 07, 2023
Lambar Labari: 3488622
Daruruwan Falasdinawa ne suka gudanar da addu'o'i a jiya da yamma a masallacin Al-Aqsa domin jin dadin rayukan wadanda girgizar kasa ta shafa a Turkiyya da Siriya.

Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, al’ummar Palastinu sun gudanar da addu’o’in jin dadin rayukan wadanda girgizar kasa ta afku a kasashen Turkiyya da Siriya bayan sallar magariba a jiya Litinin 17 ga watan Bahman a masallacin Al-Aqsa.

 

https://iqna.ir/fa/news/4120390

Abubuwan Da Ya Shafa: Turkiyya ، siriya ، magariba ، girgizar kasa ، palastinu
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha