A yayin wata tattaunawa da Iqna:
IQNA - Wani malami a jami’ar Bu Ali Sina ya yi nazari kan matsayin watan Ramadan bisa huduba r Sha’abaniyyah inda ya ce: Falalar ayyuka a cikin wannan wata, da kira zuwa ga kyawawan dabi’u, da saukin kai, da nisantar zunubi, na daga cikin muhimman halaye da abubuwan da ke cikin wannan wata mai alfarma.
Lambar Labari: 3492824 Ranar Watsawa : 2025/03/01
Fashin baki kan bayanan Kur'ani daga hudubar ziyara
IQNA - Sayyida Fatima (a.s) ta lissafo dalilai guda biyar na rashin raka Muhajir da Ansar wajen wafatin Imam Ali (a.s) da suka hada da girmansa a cikin al'amura da kokarinsa mara misaltuwa cikin yardar Allah.
Lambar Labari: 3492319 Ranar Watsawa : 2024/12/04
IQNA - Sayyida Fatimah (a.s) ta yi ishara da ayoyi 13 a cikin huduba rta ta ziyara inda ta bayyana ra'ayinta bisa wadannan ayoyi.
Lambar Labari: 3492207 Ranar Watsawa : 2024/11/15
IQNA - An gudanar da Sallar Idin karamar Sallah a safiyar yau 22 ga watan Afrilu a Masallacin Harami da ke Makkah da kuma Masallacin Annabi da ke Madina.
Lambar Labari: 3490964 Ranar Watsawa : 2024/04/10
Tehran (IQNA) Hukumomin kasar Saudiyya sun sanar da cewa za a fassara huduba r sallar Juma'a na Masallacin Harami a lokaci guda zuwa harsuna 10 da suka hada da harshen Farisanci.
Lambar Labari: 3489143 Ranar Watsawa : 2023/05/15
Bangaren kasa da kasa, babban malamin kasar Mauritaniya ya yi huduba r idi daidai da irin babban mai bayar da fatawa na kasar saudiyya kan hadarin da ya kira safawiyawa.
Lambar Labari: 3480782 Ranar Watsawa : 2016/09/15