IQNA - Sabon sakon da kafar yada labarai ta KHAMENEI.IR ta fitar a shafinsa na twitter ya tunatar da al'ummar Palasdinu cewa mallaka r dukkanin kasar Falasdinu tun daga kogi har zuwa teku.
Lambar Labari: 3492700 Ranar Watsawa : 2025/02/07
IQNA - Jagoran 'yan Shi'a na Bahrain ya jaddada cewa: Idan aka rufe hanyar tattaunawa aka hana ta, ba za mu gagara ga tafarkin gafara da jihadi da sadaukarwa da ci gaba da kokari a tafarkin tabbatar da gaskiya ba.
Lambar Labari: 3490979 Ranar Watsawa : 2024/04/13
Bangaren kasa da kasa, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi, ya bayyana zarge-zargen da Masar da Saudiyya suka yi wa Iran da cewa hankoron haifar da gaba a tsakanin Kasashen musulmi ba maslaha ce gare su ba.
Lambar Labari: 3482459 Ranar Watsawa : 2018/03/07